na rantse da Allah malaman Sunnah sunfi iya wa'azi
2025-08-27 12:24:42
113
I'm___Muhammad :
wllh zaka dauka malam rufe kansa yayi a daki yake wa'azi tsabagen nutsuwan da mutane sukayi.😭
2025-08-27 16:53:45
82
Prince_Chiromah :
La haula wala quwwata illa billah 💔🥺
2025-08-27 08:00:19
7
anas_aminu :
Allah yasa nadaina aikata halina marakyau ameeen
2025-08-27 21:42:52
35
Jameelumar💕 :
SAW❤️
2025-08-27 14:45:32
15
Waziriabu :
Gaskiya ma dade banji wa’azin da yaban tsoro ba irin wannan, Allah yasa muki kyakyawan karshe🙏
2025-08-27 18:36:49
9
Abdulrahman abdullahi :
Kaji wa'azi anutse Malam Allah yakara lpy 🙏
2025-09-01 07:55:13
5
rabiou :
Allah ubangiji yasa muyi kwekwewan karshe 😭
2025-08-27 10:40:01
9
Naima Mohd Sabo :
kai ya Allah ka sassauta mana kai me sauki ne wallahi tsoro da fargaba na kamani innalillahi wa inna ilaihi raji um ya hayyu ya kayyum ya rab dan Allah ka kyautata karshen mu kasa mucika da imani😭😭🤲
2025-08-27 02:50:00
15
@001 :
Allah ka azurta mu da tuba kafin mutuwa 😭😭
2025-08-30 18:16:15
16
Umar Saminu Umar :
Allah kasa mucika da Imani 🤲
2025-08-27 06:09:28
9
Umar Ibrahim Ishaq :
Wallahi Nima Naga photon Anan kafar Tiktok nayii tunani da Nazari Akan shekaru 90 da wannnan Bawa yayi a kwace a cikin kabari Allah yasa Yana cikin rahmar Allah yasa muma muyii kyakkyawan karshe
2025-08-27 08:01:31
6
Mustapha Ibrahim Isyaku :
Allahumma anta amartani bi du'aik ajjib du'a a na ya hayyu ya kayyum. Allahumma inni as'alukal jannah bi rahmatika ya zaljalalu wal Ikhram.
2025-08-27 07:58:31
54
Ashkar Empire :
Ya Allah ka shiryeni shirin addinin musulunci dan Alfarman Annabi (SAW)
2025-08-26 22:55:37
9
👑AL-AMEEN👑 :
Allahumma inni atabarra'u ilaika min haulii wa quwwatii wa altaji'u ilaa haulika wa quwwatika, Allahumma a'inni walaa tu'in alayya, wansurnii walaa tansur alayya wahdinii wayansurul hudaa lii
2025-08-30 04:44:43
5
In za a Gyara a Gyara Brekete :
Allah ya yi mana rahma
2025-08-27 09:08:25
9
Kadija🇳🇪❤️ :
Lahaula walakuwata 😭,Allah gafartamana
2025-08-27 06:49:20
6
Zayyanu Muh'd :
Mu dai in Mun lura duniya kan gishiri ne muke zuwa,😭😭😭
2025-08-27 05:18:39
5
Mustapha Hussaini :
dan allah menene cikakken sunan wannan malamin?
2025-11-22 09:25:13
0
🌺🌹Gwarzo ☠️☠️ :
Allah kayi mana kyakykyawa daniya da lahira Allah yasa mutuwa hutuce agaremu
2025-08-31 15:47:28
4
abdulrazakahmed59 :
Allah ubangiji yajikanmu da rahama Allah yasaka muyi kwakwkwan karshe😭😭😭😭😭😭
2025-10-11 19:36:50
4
Hassana Harande :
Tbbs Mal. Nima na gani, Allah SWT Ya sa mu cika da kyau da Imani AMiiiN
2025-11-13 18:00:49
2
YOUNG ALAGEE 💪👊 :
Allah karama Malam lpy
2025-09-02 06:01:38
3
NASEERU OMOYA :
Inajin Dadin Sauraren malamin Nan
2025-08-27 22:45:19
4
To see more videos from user @khamis_ali_m_abdullah, please go to the Tikwm
homepage.