@alrayyan_up_sunnah: #CapCut #video #tafarkin_sunnah #trendingvideo #arewa__tiktok

ALRAYYAN_UP_SUNNAH
ALRAYYAN_UP_SUNNAH
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 05 September 2025 10:04:26 GMT
144598
15736
430
1502

Music

Download

Comments

maryam.idris4
maryam.idris4 :
Kar kuke yan bidi a 👌👌👌
2025-09-09 01:02:33
51
ibrhim0013
Adam Ahmad Ibrahim :
Insha Allah yana cikin Wutan Haka ka Mutu Da qiyayyan Annabi saw kuma Bazaabar Son Annabi saw Bah To waii shi Albanin Wayeshi a muslinci tukun
2025-09-09 18:52:28
8
mansurkaka91
Mansurkaka91 :
sunnah gidan daɗi
2025-09-05 20:01:10
33
sulaimankabirskk357
Sulaiman Kabir :
maulid is a real bid,a
2025-09-09 09:23:29
8
abul.anwar1241
Abul anwar... :
waida karyata ilimi dakuma da,awarsa yake kokarin rushe bayanin maulidi, karya kuke yan,bidi,a kuma kunji kunya albany
2025-09-06 18:00:44
7
abbahusseinibrahim0
AHI LUXURY WEARS 🛍️🪡🧶 :
Shifa dan bidi’a gani yk seyayiwa annabi qarya sannan ya girmama shi wa’iyazubillah tsabar jahilci
2025-09-29 14:35:15
6
mmnyufeef2
mmnyuseef :
Allah yajikan malam da rahma sunnah gdn hujjah ina alfaharidai ya malam
2025-09-05 21:05:51
15
fatishiwa75
fatishiwa75 :
Sunnah sak 🥰🥰🥰
2025-09-26 16:54:54
6
shateerma_clothing
shateerma_clothing :
Wannan haka yake malan Allah yajikan ka
2025-09-05 19:29:24
13
albanigwoza
𝗔𝗟𝗕𝗔𝗡𝗜 𝗚𝗪𝗢𝗭𝗔 ✅️ :
Zakin fama, Namijin gaske, Barden Sunnah Jagoran tarwatsa bidi'a na Africa, ɗaya tamkar ga dubu,  uban Abdurrahman Shaikh Muhammad Awwal Adam Albaniy Zaria Allah ya Gafarta masa
2025-09-28 19:58:56
4
auwalsidi3
SIDI :
Allah ya tsainema albarka dan shegiya Allah ya kara nauyin kasa dan wahala
2025-09-09 08:09:05
1
.kbr.is
★彡[ꝀȺɃƗɌ🦅]★ :
kai ma maganar ka ba hujja bace mai hankali baya rike ra'ayin wani a matsayin hujja ☹️
2025-09-05 14:43:27
2
dan_malam_clothing
Saadullahi Rabiu Sufi :
Kaine Dan wuta Dan gindin uwarka lbany
2025-09-14 09:29:28
1
mustapha6387401
MUSTAPHAABUBAKAR :
Allah yatemaki Sunnah annabi
2025-09-08 16:39:25
7
redjagousman
red-jago :
dan Allah waya kula yan bidi'a suna warin baki 😂
2025-09-18 17:38:16
2
oumsultanhomeoffashion
Oum sultan home of fashion :
toh tambaya ta anan shine toh yaushe aka haife manxon Allah kuma meyasa yakaryata hakan
2025-09-27 18:00:17
1
ameenahtou1
Ameenahtou1 ☺️ :
Astaghfirullah wallahi haka akakoya mana a islamiyaa😫
2025-09-13 23:17:13
6
isah_0018
isah_0018 :
Allah yasa mudace duniya da lahira
2025-09-05 23:30:42
4
all.round.lyrics
Mustapha All Round :
toh yaushe aka haifi shi ? makiya Annabi
2025-09-09 22:18:10
2
kingabk26
💫king👑 abk💫 :
wannan gaskiyane malan
2025-09-17 21:25:35
1
sstankuree123
Ss tankuree :
Wai wuta zaka je sai kace shine mai kaiwa 🤔
2025-10-05 23:25:32
1
yusufa116
Yusufa116🤳🏻 :
Sunnah all way wlh
2025-09-08 09:37:31
2
ad_ham03
ad_ham03 :
Gaskiya munyi asaran mallam Sunna amma Haryanzun Alkhairin ku bai gushe ba Allah ya jikan mallam da rahma 🥹😢😭
2025-09-17 15:17:16
1
yusufdahir202
yusuf taheer omaky :
karya kuke yan bidi'a tunkan a haifeku albany yawaye
2025-09-11 09:33:52
1
zakiya.suleiman8
Doctor Zakiyat :
sallallahu alaihi wassallam
2025-09-28 08:18:35
1
To see more videos from user @alrayyan_up_sunnah, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About