Kuma Dan Allah dashi kukeyin sallah wai Kai jama'a
2025-11-06 11:47:05
37
Ummu Wakeel12 :
Ya kuke yi da sallah?
2025-11-06 14:49:44
26
Meenah’s Empire❤️🫶 :
Yanzu idan kika mutu da shi fha???🥹 ya Allah ka sa mufi karfin zuciyanmu
2025-11-06 17:51:38
10
Maryamahs.tasty.bite :
Ya batun shafar kaii 😂?
2025-11-06 20:25:17
6
Dr. Kareema❤️ :
Ni Tunanina Idan Mutum Ya Mutu Se Ankwance ko kuwa?
2025-11-06 17:07:16
3
ASMANCY💞💞 :
Gashin akuya ma y zama abun ado🤣🤣
2025-11-06 12:18:18
4
Mrs Dala banki ❤️🥰❤️ :
Allah ya bani ladan shirun danayi
2025-11-07 16:28:41
1
Golden crunch samosa :
Allah ya kyauta haka Naga samha tayi itama😂
2025-11-06 18:34:18
1
Jeddartull khairi :
Wai gasar gashin akuyar kuke ne??😢🤔🤔
2025-11-06 16:52:31
1
Queen👑👸🦋 :
Yanzu dai ya batun sallah
2025-11-06 16:12:14
1
Teemasad :
ya zakiyi da wankan starki
2025-11-06 18:53:38
2
Nana clothing.ng :
Matan Kanywood who swear for you? 😭😂💔 kowa ce tatashi saita dauko gashin akuya tasa 😭😂 chan naga budurwar baby ma 🤭😂
2025-11-07 12:15:04
1
yarkalgofashionhouse1 :
Waii sallah pah ??
2025-11-06 19:26:42
1
d sabbi city :
kamar wasa dai kinkusa gama lokacinki yar uwa
2025-11-07 11:10:53
1
FATIMA Autar mama :
saidake kakata
2025-11-06 21:29:07
1
Ammi_Abrar_kitchen world :
manzon Allah S.A.W yayi gaskia yace an lullube duniya da abubuwan sha'awa ita kuma lahira an lullube ta da abubuwan ki,ma'ana duk wani Abu da Bai da kyau Zaka ga ana sha'awa sa, sanna duk wani Abu da aikata Shi alheri ne ga addinin mu Zaka ga mutum na gudun aikata Shi
ya Rabbi Ka shiryar damu hanya madaidaiciya,ya Allah duk wacce ta sauka akan layi ya Allah ka taro mana ita bijahi Rasulillah.
2025-11-11 10:58:02
2
🥀Mrs Mammaan ❣️ :
😂😂 Inkinyi kyau nakoma yar guda daya😂
2025-11-09 19:55:14
1
M&A SKIN CARE3060 :
Wai yakukeyi da sallah ne
2025-11-11 02:19:56
1
sabr honey &sabr textile 🥰😍 :
kuma kina sallah? kuma kina kiran kanki musulma? Kuma kice kina qaunar Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam 🤍 ammn baku aiki da fadar sa Ubangiji Allah ya shirya 🤲
2025-11-06 17:37:56
2
Chris Donahue :
wallahi haramun ne duk mai karin gashi munzon allah yace
2025-11-06 19:13:36
1
bagudustastytreats :
mudai masoyanki munyi Allah wadai da wnn gashin
2025-11-06 18:46:36
1
𝓓𝓲𝓳𝓮𝓮✨ :
Masha Allah 🥰❤️
2025-11-06 19:55:56
1
Amina YL (Mmn ayman) :
wlh ko da uwa da ubana basa raye ban Isa inyi wannan kayan kazantanba
Allah yakara tsaremu da dukkanin wayewan karshen duniya danAlfarman shugaba SAW
2025-11-06 14:30:54
2
Zeelous_Sales :
Wllhy baiyi kyau ba
2025-11-07 07:10:36
1
🎀Miemie🎀 :
Kuma kuna sallah🤔🤔
2025-11-07 07:10:21
1
To see more videos from user @khadijanumfashi, please go to the Tikwm
homepage.