Allah ya gafarta maka Malam hakika duniyar musulunci tayi rashin ka.
2025-11-29 13:36:59
262
Bakolo jr :
Ubangiji Allah yajikan Malam 😳😳😳
2025-11-26 22:58:18
163
umeesumee :
Allah yajikan malam. ubangiji Allah ka albarkaci dana da ilimin addini
2025-11-28 12:12:17
133
M0h_zubaierrr💰🤩 :
I won't be here forever, but my words will stay. I say with conviction: there's no God but Allah, and Muhammad (PBUH) is His Messenger. Whoever reads this, please be my witness on Judgment Day. In sha Allah😢🤗🙏
2026-01-04 13:48:30
173
A_Salihu :
Aslm dn Allah mudaena sa wa azi muna hadashi d sounds gsky abin bae dache v, wa azi batare d kida v wlh yamafi dadi Amman wnn Abun ya rinjayi mutane d yawa ana ta sa wa azi ana hadashi d qida bbu ddi wlh, pls dn Allah 🙏
mu gyara.
*Wanda yafahimcheni Dan Allah ytmk ya tayani yada wannan Abun ☝️zuwa ga wasu yn uwanmu mu musulmae 🙏
*Wanda yagga banyimae dae dae v yayi hankuri pls🙏
Allah yakara ma Annabi daraja 😍😍Allah yajikan ka malam yasa Aljannah makomarka muku ma Allah yasa mucika da imani
2026-01-15 07:13:34
13
zaynulabideen alqasim :
Ya Allah, muna roƙonka Ka saka wa Malam Ja’afar, Sheikh Albani, Dr. Idris da dukkan malamai ladan ilimin da suka koyar, da gaskiyar da suka yaɗa. Ka gafarta musu kura-kuransu, Ka ƙara musu daraja a Aljanna, Ka sanya kaburburansu su zama lambunan Aljanna.
Ya Allah, Ka karɓi ayyukansu, Ka sanya iliminsu ya ci gaba da amfanar bayinka har bayan rayuwarsu. Ka ba mu ikon bin sahihin tafarkinsu da aikata abin da suka koyar. Ameen.🤲🤲🤲
2026-01-18 15:42:06
8
Abdullahi Acimasa :
Allah ya jiqan Mallam ya yafasa🙏
2026-01-17 20:51:46
7
Jahahs Jshs :
saw 🥰🥰🥰🥰
2025-12-09 03:55:15
7
hussainijunaidu81 :
Allah gafartamaka malam Albani
muma Allah qara tabbatar damu Akan tafarkin Sunnahn Annabi Muhammad S 💖 A 💖 W
Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲🙏
2025-12-26 19:11:57
6
GM💚 :
Allah ya azurtani da yaro mai ilimin addini dakuma aiki dashi
Allah ya jaddada rahama agareka Malam
Hakika duniyar musulunci munyi rashi 😭
2025-12-09 10:34:37
38
Mayowa :
This Sheik is too vast in knowledge.
2026-01-07 20:29:04
8
naeem ben hashim jibia :
please akawo mana fat 2
2025-12-27 12:23:38
5
Highclasssokoto-kayanmata :
Allah jikanka da rahama malam😭
2025-12-24 15:46:09
11
The_Amina_Unscripted✨🩵 :
Allah yayi ma malam Rahma ya hadu mu a Aljannatul firdaus
2025-12-25 16:42:02
9
Salafiyya808 :
Allah jikan malam
2025-11-29 06:35:47
20
OLA💙♥️💓 :
I may not be here one day , but my comment will remain , and future generations will read them , so i bear witness that there is no deity but Allah , and prophet muhammad (peace be upon him ) is the messenger of Allah❤️.” Whoever reads this , may you be my witness on the day where we should be brought forward before our Rabb
In shaa Allah Rahman
2026-01-05 09:57:31
6
KB M :
alhamdulilahi
2025-11-28 08:55:34
16
Fulany🥀✨🦋 :
Next pls..
Dan allah inason karashen
2026-01-03 11:32:10
5
DAN MALAN :
saw
2025-12-07 21:02:20
7
Haleey :
Mafi Soyuwa a Zuciyar bayin Allah shine Muhammad Rasulullah(S.A.W)❤️
2025-12-10 15:29:41
11
Salamatu Amadu Togore :
S.A.W
2025-12-07 23:10:48
5
To see more videos from user @salafiyya02, please go to the Tikwm
homepage.