Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@taedastar:
☆
Open In TikTok:
Region: CA
Monday 12 January 2026 15:36:08 GMT
1002
132
2
0
Music
Download
No Watermark .mp4 (
1.79MB
)
Watermark .mp4 (
1.87MB
)
Music .mp3
Comments
rich.chaca.don :
🦋🌹
2026-01-13 12:51:42
1
Raresoul✨🥂🇯🇲 :
✨✨✨
2026-01-12 17:49:30
1
To see more videos from user @taedastar, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
سبحان الله و الحمد لله ولا إله إلا الله والله اكبر وتبارك الله 🤍 . #سبحان_الله_وبحمده_سبحان_الله_العظيم #اللهم_يامقلب_القلوب_ثبت_قلبي_دينك #لا_إله_إلا_الله_محمد_رسول_الله #حديث #اللهم_صلي_على_نبينا_محمد
#wonyoung #ive
ME YA SA MATA KE GANIN FARIN RUWA KAFIN KO BAYAN AL’ADA (PERIOD)? Shin hakan matsala ce? Amsa a takaice: A mafi yawan lokuta, BA matsala ba ce. MENENE FARIN RUWA (VAGINAL DISCHARGE)? A dabi’a, mafi yawan mata suna samun fitowar farin ruwa daga gaba a lokuta daban-daban na zagayen al’adarsu (menstrual cycle). 🔹 Yana iya kasancewa: ~ fari kamar madara ~ fari mai ruwa-ruwa ~ mai kauri ko salala ~ wani lokaci har ya zama rawaya kadan ko baki-baki (brown) Duk wannan yana faruwa ne saboda sauyin sinadaran hormones a jikin mace. Ana kiran wannan yanayi da suna Leukorrhea, kuma alama ce ta lafiyayyen mahaifa da tsarin haihuwa. ME YA KE JAWO CANJIN FARIN RUWA? Canjin yana da alaƙa da hormones kamar: ~ Estrogen ~ Progesterone ~ Androgen 🔹 Idan Estrogen ya yi yawa: Ruwan yana zama fari, mai yauƙi, kuma ruwa-ruwa. 🔹 Idan Progesterone ya yi yawa: Ruwan yana zama fari kamar madara, mai kauri Duk irin wannan: ✅ muddin baya wari ✅ baya haifar da kaikayi, zafi ko radadi 👉 normal ne. AIKIN FARIN RUWA A JIKIN MACE ✔️ Yana tsaftace gaba (flushing dirt & germs) ✔️ Yana kiyaye danshi (moisture) ✔️ Yana nuna cewa vagina da tsarin haihuwa suna aiki yadda ya kamata LOKUTAN DA AKE YAWAN GANIN FARIN RUWA 🔸 Bayan period: Wasu mata na jin bushewar gaba na kwana 3–4, sannan farin ruwa ya fara fitowa. 🔸 Kafin ovulation (follicular phase): Ruwan yana fara fitowa mai ɗan kauri Alama ce cewa ƙwayoyin ƙwai (eggs) suna girma 🔸 Lokacin ovulation: Ruwan yana zama fari, salala, mai yauƙi (kamar farin ƙwai) ~ Ana kiran shi “egg white mucus” ~ Yana taimaka wa maniyyi ya isa ƙwai 👉 A wannan lokaci mace na iya samun ciki cikin sauƙi. 🔸 Bayan ovulation zuwa period: ~ Ruwan yana raguwa ~ Yana zama mai kauri, wani lokaci kamar gum/glue ~ Yakan ɗauki kwanaki 11–14 🔸 Brown discharge: ~ Bayan period: tsohon jini ne da bai fito ba ~ Kafin period ko jinin digo-digo: zai iya zama alamun daukar ciki (implantation) 👉 A yi pregnancy test don tabbaci DALILAN FITOWAR FARIN RUWA 1️⃣ NORMAL (Ba Matsala Ba) ✔️ Sauyin hormones ✔️ Lokacin ovulation ✔️ Ciki (pregnancy) ✔️ Amfani da family planning ✔️ Lafiyayyen tsarin haihuwa 2️⃣ ABNORMAL (Saboda Infection) 🚨 Idan ruwan yana tare da wari, kaikayi, zafi, kumburi ko radadi, to akwai matsala. 🔹 STIs: ~ Gonorrhea, Chlamydia: ruwan rawaya, wani lokaci babu alamomi ~ Trichomonas: rawaya/kore, wari kamar kifi, kaikayi 🔹 Candidiasis (Yeast infection): ~ fari mai kauri kamar madara ~ kaikayi da zafi 🔹 Bacterial Vaginosis: ~ toka-toka (gray-white) ~ wari kamar kifi....
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy