wlh wannan maganar taka haka take dan uwa yau kusan kwana uku kenan da rabuwa da masoyiya abar kauna ta ama wlh kullum sainayi kuka har na rasa inda zansa kaina koda na manta da ita na dan mintina dana tuna da ita sai naji komai baya yimun dadi 😭😭😭😭😭😭
2026-05-12 23:45:15
2
A'A :
itace mafi munin matsala idanda rabuwace ita kadae batare d mummunan tunani wanda bayasa kwanciyar hankali d hakan za'a iyasamun sauki amma tunanin shine ciwan b rabuwar ba🥺🥺🥺🥺🥺🥺
2026-05-11 10:50:33
3
Shamwil Sani :
harna mutuda tunaninta wlh😭😭
2026-06-21 22:07:27
1
🌸Teemahmumse 🌸 :
Soyayya bata locine dan haka Allah ya tsinewa soyayya 🥺🥺😫💔 kaso mutum amma sam bakai yake sona Allah ya isana duniya da lahira bazan yafe masa ba ya bata min locina
2026-06-11 20:47:27
0
Sirajo Isma'il :
🥰🥰🥰
2026-05-24 21:57:06
0
ismail :
👍👍👍
2026-05-15 20:52:00
0
Dan_hajiya_001_backup :
🥰🥰🥰
2026-05-11 07:47:56
0
GOLDEN ~~001 :
👌👌👌
2026-05-15 07:54:11
0
Mohamed Mhd :
👌👌👌
2026-06-12 16:53:37
0
To see more videos from user @hausalovetalk, please go to the Tikwm
homepage.