@n0_y0u0: Couldnโ€™t choose one so ๐Ÿ’š #kripumgr

Kripa Thapa
Kripa Thapa
Open In TikTok:
Region: NP
Monday 25 May 2026 05:30:47 GMT
4538
257
6
12

Music

Download

Comments

prabesh_099
Prabesh :
Wow
2026-05-25 06:29:03
0
amikarki
Ami karki :
โค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธโค๏ธ
2026-05-25 06:47:57
0
prabesh_099
Prabesh :
๐Ÿ˜˜๐Ÿ”ฅ
2026-05-25 06:29:00
0
hardikmagar3
Heirisbeiwbsh :
๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ
2026-05-25 06:28:38
0
khaas____1
khaas___1 :
๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ
2026-05-25 05:39:43
0
old.boy223
@old boy,,, :
๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒธ
2026-05-28 16:56:02
0
To see more videos from user @n0_y0u0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

OLSA ( ULCER ) ๐—ฃ๐—˜๐—ฃ๐—ง๐—œ๐—– ๐—จ๐—Ÿ๐—–๐—˜๐—ฅ ๐——๐—œ๐—ฆ๐—˜๐—”๐—ฆ๐—˜ [ ๐—ฃ ๐—จ ๐—— ]
OLSA ( ULCER ) ๐—ฃ๐—˜๐—ฃ๐—ง๐—œ๐—– ๐—จ๐—Ÿ๐—–๐—˜๐—ฅ ๐——๐—œ๐—ฆ๐—˜๐—”๐—ฆ๐—˜ [ ๐—ฃ ๐—จ ๐—— ]"""" Shin kun taba zuwa asibiti ance kuna da wannan ciwon ? Ko wani naku kuka taba ji ance yana dashi ? Shin kasan cewa miliyoyin mutane ke fama da wannan matsalar wasu ma ba tare da sun sani ba """" Bari yau mu kalli me ake nufi da ciwon OLSA ko "PEPTIC ULCER DISEASE " a turance..... PEPTIC ulcer disease da Hausa ita ce cutar da ake kira da OLSA ko ๐—š๐—ฌ๐—”๐— ๐—•๐—ข๐—ก ๐—–๐—œ๐—ž๐—œ kuma cutace da ake samun ciwo , Kujewa ko rauni Imma a cikin ciki , a Farkon karamin hanji, ko kuma karshen Makogwaro saka makon aikin Kemikals d Enzymes din da suke taimakawa wajen narkar da abinci ๐—ฅ๐—”๐—•๐—˜ - ๐—ฅ๐—”๐—•๐—˜๐—ก ๐—ช๐—”๐—ก๐—ก๐—”๐—ก ๐—–๐—œ๐—ช๐—ข 1. Gastric Ulcer.. Idan raunin ko kujewar a cikin ciki take 2. Duodenal Ulcer.. Idan raunin ko kujewar a farkon karamin hanji take 3. Esophageal Ulcer.. Idan raunin ko kujewar a karshen makogwaro take ๐—”๐—•๐—จ๐—•๐—จ๐—ช๐—”๐—ก ๐——๐—”๐—ž๐—˜ ๐—ž๐—”๐—ช๐—ข ๐—ช๐—”๐—ก๐—ก๐—”๐—ก ๐—–๐—จ๐—ง๐—” 1. Kwayar cutar Helicobacter pylori ( H. Pylori) 2. Nau'in rukunin maganin NSAID kamar Diclofenac ko Ibuprofen ko Peldin 4. Shaye - Shaye 5. Shan giya 6. Samar da sinadarin Acid a cikin ciki fiye da ka'ida ~ Damuwa da abincin da aka soyasu , Abinci masu yaji , zafi ko Test mai kama baki sosai... kan iya kara tsananta ciwo ko tayar da ciwon PEPTIC Ulcer ๐—ฌ๐—”๐——๐——๐—” ๐—ช๐—”๐—ก๐—ก๐—”๐—ก ๐—–๐—œ๐—ช๐—ข๐—ก ๐—ž๐—˜ ๐—™๐—”๐—ฅ๐—จ๐—ช๐—” ~ A ka'ida Cikin cikin mu akwai wata shimfida da take baiwa cikin namu kariya daga jin rauni ko kujewa ta dalilin aikin Kemikals da suke taimakawa wajen narkar da abinci ~ Shan magungunan NSAID kamar Diclopenac, Shaye shaye, shan giya ko waccan kwayar cuta ta Helicobacter pylori su kan iya zama silar lalata ko kwailayewar waccan shimfidar ~ Bayan ta kwailaye hakan zai sa yanzu cikin namu baida wata kariya daga aikin wadan can Kemikals din ... sai ya zama kemikals din yanzu suna zuba kai tsaye akan cikin mu ne ~ Hakan ne zai haifar da kujewa, Rami ko rauni a cikin cikin namu... Wanda kuma shine abinda ake kira da PEPTIC ulcer DISEASE... ๐—”๐—Ÿ๐—”๐— ๐—ข๐— ๐—œ๐—ก ๐—ช๐—”๐—ก๐—ก๐—”๐—ก ๐—–๐—œ๐—ช๐—ข 1. Jin ciwo ko kuna a saman ciki ( Epigastric pain ) ~ idan ciwon baya tashi sai anci abinci... wannan Gastric Ulcer ce ~ Idan ciwon kuma ciwon kafin aci abinci ne ko sai cikin dare yake tashi to wannan Duodenal Ulcer ce 2. Amai da tashin zuciya 3. Jin ba'a sha'awar abinci ko aji ciki ya cika daga cin abinci dan kadan 4. Amai da jini 5. Ba haya da jini 6. Ramewa 7. Ciwon ciki da/ko ciwon baya ๐—›๐—”๐—ก๐—ฌ๐—ข๐—ฌ๐—œ๐—ก ๐—ž๐—”๐—ฅ๐—œ๐—ฌ๐—” ๐——๐—”๐—š๐—” ๐—ช๐—”๐—ก๐—ก๐—”๐—ก ๐—–๐—œ๐—ช๐—ข 1. Ku Guji duk abinda ke kawo wannan ciwo ~ Kamar shan magungunan NSAID ba tare da izinin jami'an lafiya ba, Shaye shaye ko shan giya Da sauran su ๐— ๐—”๐—š๐—”๐—ก๐—œ๐—ก ๐—ช๐—”๐—ก๐—ก๐—”๐—ก ๐—–๐—œ๐—ช๐—ข Maganin wannan ciwo ~ Maganin ta sun hadar da Antibiotic.. Idan Helicobacter pylori ce ta kawo ciwon ~ Proton pump inhibitors .. Kamar Omeprazole ~ H2 Blockers .kamar.. Cimetidine. . ~ Anti acid .. kamar..Relcer H2 Blockers da Proton pump inhibitors suna hana jiki samar da Kemikals din da suke kawo wancan kwailayewa ko kujewar ne Anti acid kuma suna Sirka ( Neutralizing ) na Kemikals din ... ya zama yanzu baida karfin da zai iya cutar wa. ๐—ฆ๐—›๐—”๐—ช๐—”๐—ฅ๐—” ~ Ku sha duk magungunan da likita ya baku sannan kubi kaidar da likita ya ce ku bu ~ Ku guji shan magunguna ba tare da izinin likita ba ~ A daina shan magugungun Gargajiya ba tare da Umarnin masana ba ~ Masu dabi'ar Shan duk Wanda wani maganin kashe zafi ko zugi su dai .. Har sai idan likita ne ya basu ~Daina shaye shaye kowanne iri ne ~Daina shan giya da sauran mugaggan kwayoyi ~ Gudar dabi'a fara shan magani a dain ba tare da an cika kaidar shan maganin Kamar yadda likita yace ba ~Rage cin abinci masu dauke da Coffee, yaji ko suke da dandanon dake kama baki sosai sukan iya tayar da ciwon#kano #nigeria #lagos #ghana #abuja @dr Khaleepha Herbal @Dr sultan backupโœ…

About