Ya Allah Mai buɗe ƙofofi, Mai haddasa dalilai, Mai sauƙaƙa kowanne abu mai wahala,
Ka sauƙaƙa min tafiya zuwa GidanKa mai alfarma (Ka’aba), da ziyartar Masallacin AnnabinKa Muhammad ﷺ.
Ka azurta ni da yin Umrah cikin gaggawa da sauƙi, Ya Mai jin ƙai.
Ya Allah, ni ba ni da ƙarfi ko iko, saboda haka Ka sa wani daga cikin bayinKa ya zama sanadiyyar cikar wannan buri nawa.
Ka buɗe min ƙofofin arziki da falala, Ka sa albarka a rayuwata da dukiyata.
Ya Allah Ka yi salati da sallama ga Annabi Muhammad ﷺ,
Ka sanya ni cikin masu ziyartar sa da masoyansa, Ka haɗa ni da shi a duniya da Lahira
2026-06-18 14:36:36
4
عبد الرزاق محمد :
اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا وحبيبنا ونبينا محمد وعلى آله وصحبه وسلم تسليما كثيرا عدد خلقه ورضا نفسه وزنة عرشه ومداد كلماتك وعدد ما كان وما يكون
صلى الله عليه وسلم صلى الله عليه وسلم صلى الله عليه وسلم صلى الله عليه وسلم
2026-06-19 00:25:46
2
يا ءيسي :
صل الله عليه وسلم
2026-06-18 14:05:22
1
To see more videos from user @maiashafa256, please go to the Tikwm
homepage.