@mubeedabai: Kaitsaye daga wajen gagarumin taron addu’a da saukar Alƙur’ani domin neman taimakon Allah SWT Ya kawo wa Najeriya tsaro mai ɗorewa, zaman lafiya da ci gaba. Taron ya gudana ƙarƙashin jagorancin Kungiyar Triple R Kannywood tare da ɗaukar nauyin Alhaji Dauda Kahutu Rarara. Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya kare ƙasarmu daga dukkan sharri. Amin Ya Rabbal Alamin.
Mubarak Dabai
Region: NG
Monday 22 June 2026 10:42:02 GMT
Music
Download
Comments
Said M balla :
Allah yasreka da dikkan sharrin motum da Aljanu. yakara lafiya da nisan kwana da daukawa. Allah yasa Agama da Duniya lafiya. Allah yakara baka ikon .
2026-06-22 11:15:34
3
ASHIRU IBRAHIM MAIDUBU :
Ga jaki ga yan maula Allah yasa asaceku matsiyata
2026-06-22 17:20:30
3
IBRAHIM 💫💣 :
Rarara Musa mai Sana'a
hikima Duk Durun Uwarku Jakuna
2026-06-23 22:40:40
4
ŽÃĶÎŘŪ ÑÀ ĪŇÝŠŠ✈️✈️✈️ :
mubarak dan girman Allah inason complete din wakar nan
2026-06-22 11:28:59
0
surajo muhammad :
Masha Allah,,, Allah ya amsa
2026-06-22 17:36:29
0
Fahad Bello :
Allah yana tareda masu gaskiya wann aduk inda suke shine kawai🙏🙏🙏
2026-06-24 19:21:30
0
realbagana🇳🇬🇲🇦 :
wannahakani
2026-06-22 16:29:27
2
GARBA ABDU TSIDIR :
2026-06-23 17:35:48
0
Abbas Uwaisu :
amin
2026-06-24 17:14:38
0
maryamarabo878 :
Alhamdulillah
2026-06-22 18:12:18
1
speaker :
Dabai ikon allah
2026-06-23 13:39:37
0
sarki biyar :
5
2026-06-23 12:57:16
1
Tijjani salisu :
mash Allah
2026-06-23 15:25:43
0
Mohamed-isssouf-ibrahim. "MII! :
sai davido
2026-06-24 08:50:32
0
KHALEEPHA🤴 :
Khairan insha allah
2026-06-22 10:45:18
0
Musa Muhammad nasir :
Allah ya Kara lfy Dr rarara
2026-06-23 19:28:31
1
bakura Kannami :
Allah ya sare ka chairman
2026-06-22 16:55:48
1
Said M balla :
Allah yakara baka ikon kara taimakwa na kosa da nisa.
2026-06-22 11:16:09
1
Zailalani Muhammad :
rararaduniyace
2026-06-23 07:43:34
0
madu gunesale :
masa Allah
2026-06-23 06:39:06
0
BAKARYA🇳🇪 :
2026-06-23 12:58:08
0
D Qamshi perfume👑👑💕 :
2026-06-23 11:26:32
0
Ibrahim (kawu) :
Alhamdulillah Allah ya amsa adua don banga kun sa hulan Tinumbu ba.
2026-06-23 09:50:39
0
hassan abdullahi dagawa :
Masha allah
2026-06-23 08:16:54
0
alaji mc :
abarka seta Allah shugaban kasar mawaka
2026-06-22 10:57:01
0
To see more videos from user @mubeedabai, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.