@fauziyya_d_sulaiman: SAURA KWANA 5 RUDANI YA ZO MUKU!!!* Kayataccen Shirinku mai suna RUDANI, da ku ka jima Ku na jira daga kamfanin UK ENTERTAINMENT zai fara zuwa muku. Ranar Litinin 06 ga watan July na wannan shekarar, a tashar YouTube dinmu mai suna FAUZIYYA D. SULAIMAN da misalin karfe 8:30 na dare, sannan ya zo a tashar Arewa24 da misalin karfe 9:00 na dare. Akwai kallo a Rudani! Story/ Screenplay: Fauziyya D. Sulaiman. Producer: UK Entertainment. Ex. Producer: Mubarak Abba. Ass. Director: Yushau Idris Umar. Director: Hassan Giggs * Sponsor: @Dahir Spices Rufaidah Industries LTD The Peace Institute Kano State Contributory Healthcare Management Agency @Goodcafe* @Sarajewellery

fauziyya d. Sulaiman
fauziyya d. Sulaiman
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 01 July 2026 18:41:07 GMT
10526
717
14
12

Music

Download

Comments

safiyyaabubakar42
safiyyaabubakar42 :
Zarah diamond tauraruwarmu Allah ya Baku nasara
2026-07-01 19:49:17
2
hayrah002
H Ayrah :
masha Allah I'm so excited can't wait to watch RUDANI
2026-07-01 22:12:38
0
aisha.kalil5
Aisha Kalil :
Masha Allah 🥰🥰 Allah Ya taimaka
2026-07-02 08:26:53
0
ummin_sukora
ummin sukora 🫀🖤 :
rudani
2026-07-02 06:52:48
0
pendamicvirus
CORONA :
Ta gama jegon data dawo film
2026-07-01 18:51:03
1
user2794683792705
babbar masoyiyar fati washa :
wlh bansan meyasa zarah diamond bata girgeni ko kadan
2026-07-01 18:58:12
0
kabir.muhammad330
Kabir Muhammad :
Allah yasa afita kunyar Mai kallo uwar marayu
2026-07-01 19:43:28
0
haliqueenkitchen
Samhalbanert..💞🌺 :
Allah sarki our garwashi 😫💔
2026-07-01 21:12:16
0
albauchiyya.colle
Albauchiyya collection :
🥰🥰🥰
2026-07-01 18:48:11
1
saudatu186
SAUDATU :
🥰🥰🥰
2026-07-01 19:17:34
0
saudatu186
SAUDATU :
👍👍👍👍
2026-07-01 19:17:51
0
To see more videos from user @fauziyya_d_sulaiman, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About