My brother what happened… I thought we passed this face 😩😩😩 what do they want from u Dan Allah 💔💔💔
2026-07-12 17:19:17
2
hajara Abdullah :
😭😭😭 ummi 🙏🤲🤲
2026-07-12 17:15:56
1
mom 4H :
can I say something pls🥺😢
2026-07-12 16:57:10
0
zakiyya lawan :
Uwa uwa ce dai kar a hada da ita pls 👏🏻
2026-07-12 17:26:59
1
khadija.xo :
wlh na dauka ta dawo 😭
2026-07-12 18:13:52
1
anmiesevent :
Inalillahi wainnailaihi rajuun mamanta mahaifiya kana tare da yarta dan Allah a dinga sara Ana duban bakin gatari uwa uwace
2026-07-12 18:14:32
1
Queen Faty👗👛 Boutique Shoes :
innalinlahi wa innailaihi Raji un 😭😭😭 dan allah bash uwa uwa ce dan allah a bi abun a hankali ko yaya ne daii ummi baza taji dadi 💔💔ba wlh dan allah kai kasan darajar mahaifiya to dan allah kayi hakuri 😭😭😭😭
2026-07-12 18:33:07
1
mery atti :
Amma dai ba ita ta haifetaba ko
2026-07-12 16:54:55
1
his princess ❤️🫂 :
Dan Allah kadena zagin mahaefiyarta Koh ummin taji hka baza taji dadi ba
2026-07-12 17:24:50
0
mom 4H :
ina shawara me kyau wlh
2026-07-12 16:57:11
0
mom 4H :
this need privacy 🔏 can I dm
2026-07-12 16:59:02
0
bardescollections :
Haaaa , ba ta dawo ba ?
2026-07-12 16:53:53
1
khadnoordesigns :
Allah ya kyauta
2026-07-12 19:15:52
0
To see more videos from user @bashindomiee, please go to the Tikwm
homepage.