@umar_yakub_ayuba: #Ahlussunnah #sokoto

Umar Yaqub Ayuba
Umar Yaqub Ayuba
Open In TikTok:
Region: ML
Monday 20 July 2026 20:08:28 GMT
208095
19635
258
1167

Music

Download

Comments

g.cerdeeq
الصادق 🌹 :
Ubangiji Allah kada ka jarabcemu da ciwon da bazamu iyaba ya Rabb 🤲🏼
2026-07-21 06:06:47
190
hardiebee
Queen Deeza :
Allah sarki ashe Aunty safiya tasamu zuciya Alhamdulillah MashaAllah 😍💃💃💃💃
2026-07-21 19:57:58
48
ahmadsocial0
⚡️AHMAD<🤍>SOCIAL😎 :
Nima na bayar da tawa sadaka amma abari sai antabbatar na mutu kada ayi gaggawar cirewa don Allah 😂🤣🙏
2026-07-21 07:23:34
86
zarah_goulding_era_50
Zarah_goulding_era_50 :
Allahu Akkubar
2026-07-21 17:27:21
5
aliyumuhammad20107
AleeyuQaya :
kuma Malam menene hukunci wannan a Shari'a
2026-07-21 07:22:51
43
maleek_imam1
៹𝔸 𝙢𝒂ℓ𝙞𝗸♏ :
tambaya lokacin annabi anyi wannan abun ⁉️
2026-07-21 15:51:00
9
sayyadaadam38
sayyadaadam38 :
Kenan zuciya ba rai bace
2026-07-21 09:22:26
16
hibbu226
hibbu226 :
ya Allah karka jarabcemu da abinda bazamu iya ba
2026-07-21 07:38:30
37
ilmar_interiors01
ILMAR_INTERIORS :
Hasbunallah
2026-07-21 08:11:34
7
ibraheemgarko1
ibraheemgarko1 :
Har naji gabana y dafi 🥺
2026-07-21 05:36:10
17
zainab.umar318
Zainab Umar :
Ya Allah karka daura mana abinda baxamu iyaba
2026-07-21 08:03:32
17
shamsu_sy
amir :
me Kuma sadakar Zuciya ....?
2026-07-21 05:15:10
5
abbasmuhdbashir
abbasmuhdbashir :
Allah kada ka jarabcemu da jarabawan da bazamu iya ci bah
2026-07-21 11:04:23
11
amazing113377
bright future :
how about the memory
2026-07-21 04:17:34
5
hauwauismailibrahim0
Hauwa'u ismai'l ❤💋💃 :
masha Allah wllh nibansa Anabada sadakar zuciyaba😭
2026-07-21 19:28:53
5
giwar.mijinta
Feediy collection &perfumes :
Tsarki ya tabbata ga Allah
2026-07-21 10:54:25
5
basuutextiles01
Basuu Textile🛍️ :
Allah kasa mu dache 🙏
2026-07-20 23:22:15
10
shalelentaa
UmarZ+Z :
Yaa Allah Allah mungude Maka yaa Allah
2026-07-21 08:33:59
5
hibbuahmad
HÎBBÛ ÂHMÂD :
Allahu Akbar
2026-07-21 18:10:58
2
abdulhamidusman084
abdulhamidusman :
masha allah malam allah yakaramaka lafiya da imani
2026-07-21 20:39:22
1
been.umar.surajo
@Last born🇳🇬 :
ina son sunan nan na safiyya
2026-07-21 21:13:16
1
lets_travel_a
lets_travel_a :
Tambaya meye hukuncin wanda ya chanza halittar Allah?
2026-07-21 17:10:44
1
dezacollection142
DEEZA COLLECTION :
nima ina bukatar na bada tawa a ina ake yi🥰
2026-07-21 20:19:13
4
nanarhmyanchi
Narnah mayanchi :
Ashe Ana bada sadakar zuciya d gaske Allah k kara mana lpia
2026-07-21 18:33:08
4
user854448139807
aeshat giwar mata :
tofa
2026-07-21 21:06:30
1
To see more videos from user @umar_yakub_ayuba, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About