Allah ya saka da mafificin alkhairi Malam, ya Allah ka gafarta ma iyayena ya sa Aljannatul firdausi ce makoma a gare su,ya Allah ka yaye min kuncin da ke tare dani da duk wani musulmi dake fadin duniya Amin ya hayyu ya qayyum....
2026-07-25 07:38:49
1
Aminu B. Ibrahim :
Allah Ya jikan Malam Amin Ya Hayyu Ya Kayyumu.
2026-07-26 14:13:43
0
To see more videos from user @darulfikrpro, please go to the Tikwm
homepage.