Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@songok699: #explore #FYP #FYP #POV
SON GOKU
Open In TikTok:
Region: EG
Sunday 02 August 2026 22:16:08 GMT
98
3
0
1
Music
Download
No Watermark .mp4 (
1.81MB
)
No Watermark(HD) .mp4 (
1.81MB
)
Watermark .mp4 (
3.27MB
)
Music .mp3
Comments
There are no more comments for this video.
To see more videos from user @songok699, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
@Ndioufa 22 @zikroulah_si_baay_fall @🅱️aye Fall Bii🫀🏴🚩 ✪
#CapCut #الدكتور_جوده_عواد #دكتور_متخصص
صلي الله عليه وسلم 🥹❤️🩹#allahakbar #kusali_rusul_kena_muxamed_scw🥰❤️🥰❤️🥰 #sheekh_xusen_cali_jabuti #wacdi_iyo_waano #creatorsearchinsights
ياصاحبي وش بك علينا تغيرت #foryou #ترند #جديد #منشن لصاحبك اللي يتغله #الشاعر_مولاني_عز #قصايد_شعر #قصيد #اكسبلور #تابعوني_انستا #الدنيا_لا_تقف_على_احد #مولاني_عز #تابعوني_يوتيوب_بلبايو #الدنيا_علمتني
Masu skills irin na @Professor Isa Ali Pantami a kamfanin Google, Microsoft, Amazon da Binance tamu ta crypto duk shekara ana biyansu daga $300,00 zuwa $450,000, Wato daga Naira Million 411, Zuwa Million 616. Wannan salary kenan banda stock bonus na kamfani. Ana kiran skill din Chief Information Security Officer, Wato shugaban dake kula da bangaren Cybersecurity, Irin wannan aikin Malam ya yiwa Nigeria a 2023. Sannan Irinsu malam dai sune AI Research Scientist, Wadanda duk shekara suna samun salary a shekara daga $250k zuwa $650k Wato daga 342 Million zuwa 930 Million Naira, Haka ake biyan wadanda suke aiki a AI Mind, Microsoft d.s.s. A bangaren consultantation da malam babban kamfani ne dashi a Abuja a wannan bangaren, bincike ya tabbatar da Cybersecurity consultants suna iya samun abinda bai gaza $300k ba a shekara, Wato dama 400 Million Naira. Banda sauran ayyukan da suke yiwa Gwamnati kamfanoni a kasashen Duniya da suna iya samun biliyoyin kudade a shekara. Skill irin na Cybersecurity, AI Research da Technology Consulting suna daga cikin ayyukan da ake biya mafi tsada a duniya saboda suna da matukar muhimmanci ga tsaron bayanai da cigaban fasaha. Idan mutum ya kai matakin da kamfanonin duniya kamar Google, Microsoft, Amazon ko Binance suke nema, samun manyan kudade ba abin mamaki bane. A maimakon mutane su rika mamakin arzikin masu ilmi, ya kamata mu fara girmama knowledge economy da value na expertise. A wannan zamanin, ilmi da skill sun fi yawancin albarkatu daraja. Irin wadannan mutanen kake tambaya ina suka samu kudaden siyan gidaje a Abuja? 🤣🤣🤣 Dan Allah kai mai tambaya bakaji kunya ba? 🤔 Wannan fa kadan ne daga cikin skills biyu kacal na lissafo wanda malam yake dasu wanda ga abinda masu su suke samu a duniya. Banda sauran manyan harkokin business dinshi da yake gudanarwa.@ABBA SANI PANTAMI
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy