Ina Ahlussunah kuzo muhadu anan mu nuna farin cikinmu 😂😂🥰🥰
2026-08-08 10:30:18
383
JIBO MALA IKA :
Ina ruwammu da wata Saudia mu Allah da annabi mukasani
2026-08-07 21:16:02
181
Shaibu Espy :
tijjaniya daran Sarika daram INA baran like ga Yan, tijjaniya Allah yabarmu da annabi Muhammadu
2026-08-07 20:10:18
372
. :
hum indai saudiya ce annabin ma ta fitar daga cikin ta ai duk mun Sani ko?
2026-08-07 21:11:49
56
Abdulrasheed A ladan :
wananan abu yamin dadi😁😁😁😁
2026-08-07 19:54:11
132
Junior-Adam :
Alhmdllh duk Dan Ahalus sunnah yaminu like
2026-08-07 23:27:08
183
Esmaeel fitting & dress servic :
Mu ai allah da annabi mukebi ba wata saudiya ba
2026-08-08 12:14:07
18
Sarahshehu :
wlh tijjaniyya dole ce indai duniya nanam toh tijjaniyya ma nanam
2026-08-08 14:59:00
27
🇳🇪 AIGLE ROYAL 🦅🇳🇪 :
Manzan Allah saw aka aiko ba sarkin Saoudiya ba .
2026-08-07 22:47:48
11
h_baba rice :
Duk wanda sudiya ta kora toh ya godewa allah sbd yanakan gaskiya ne
2026-08-09 14:28:00
24
Dr Aliyu muhammad ❣ :
hukumar saudiya, ba ita muke bautawa ba
2026-08-09 07:22:39
7
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🌍 :
ALHAMDULILAH tunda baa isa a ciremu cikin “La’ilaha illallahu muhammadur rasulillah’’ Ba!!!
2026-08-08 15:34:44
21
kabiru nagaya :
WALLAHI ANNABI YANA BURGENI 🥰
2026-08-08 10:04:20
32
🌹mukhtar mannir 🤴prince🤴 :
lallai tabbas mu Tijjanawa muna ciki alheri dumu dumu ,kuma duk wanda ya yarda cewa saboda Tijjaniya ta fara yaɗuwa a saudiya yaiman like 👍
2026-08-08 17:55:50
27
AUTAN HALIFOFIN FADA :
DUK DAN TIJJANIYYAH YACE ALHMADULILLAH🥰🥰🥰🥰
2026-08-08 15:32:44
13
Aisha_Dauda_AMV :
Masha Allah sunna sak
2026-08-08 08:28:13
24
Oumar bin Moustapha🇳🇪🇳🇪 :
Alhamdoulillah douc wanda ya ji dadi ya min like
2026-08-08 21:35:09
6
yakasai :
Alhamdulillah aidaman bazamu taba zama guri daya ba da mesan Annabi s a w da meqinsa
2026-08-08 19:38:41
7
MURTALABALASTYLE :
Sunnah gidan Hujja
2026-08-08 11:05:10
7
👩❤️👩Fatimazarah👩❤️👩 :
alhmdillh wann aiba wani abun mamakine ba sufa damacan saudiyya annabine basuso danhaka duk wani Mai kaunar annabi da gsky basu sanshi to danmi zaisa mu damu cansusuka sani wllh sbd kiyayyar dasuka nunama annabi s a w Saida sukasa yabar mahaifarshi allahdai yakaramana San ANNABI MUHAMMADU S A W yakarama shehul karama 🙏🙏🙏
2026-08-08 22:10:40
9
أبو بكر صادق :
Annabi s a w mukebi ba saudiya ba
2026-08-07 21:20:10
7
Dan Almajiri :
ku fadamusu Allah muke bauta basuba
2026-08-07 22:26:41
27
Sir___IB 🌎 :
Ahlusunnah wal jama’a 💪🏽
2026-08-08 10:42:15
10
user5773924485898 :
Allah ya jikan prof abdulaziz dutsen Tanshi
2026-08-07 20:39:42
51
To see more videos from user @mbmkumba, please go to the Tikwm
homepage.