Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@user7033509673424:
صالح حسن العريني 🫡
Open In TikTok:
Region: SD
Wednesday 19 August 2026 10:23:51 GMT
25
15
0
4
Music
Download
No Watermark .mp4 (
0.75MB
)
No Watermark(HD) .mp4 (
0.75MB
)
Watermark .mp4 (
1.53MB
)
Music .mp3
Comments
There are no more comments for this video.
To see more videos from user @user7033509673424, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
so dj turn it left 🔊. see u at 12:00AM #cover #trend #gta5 #fyp #streamer
What Based shampoo does to you…
Iran na duba yiwuwar kai gagarumin hari kan kadarorin sojojin Amurka a Turai idan Shugaba Donald Trump ya ƙara ƙaimi a yaƙin da suke gwabzawa, yayin da Tehran ke neman faɗaɗa rikicin fiye da Gabas ta Tsakiya, a cewar Jaridar Financial Times. Da take ambato wasu mutane biyu da ke kusa da gwamnatin Tehran, jaridar ta Birtaniya ta ce sojojin Iran sun tabbatar da yiwuwar kai hari kan cibiyoyin Amurka a ƙasashen kudu maso gabashin Turai, ciki har da Bulgaria, wadda a watan da ya gabata ta amince Amurka ta yi amfani da sansanin sojin samanta na Bezmer don kai hari Iran. Kudancin Cyprus da ke ƙarƙashin ikon Girka, inda wani jirgi maras matuƙi ya faɗa kan sansanin sojin saman Birtaniya a watan Maris, na daga cikin waɗanda za a iya kai wa hari idan Amurka ta sake kai hari Iran, a cewar ɗaya daga cikin majiyoyin. Wata majiya ta shaida wa jaridar Financial Times cewa Tehran na shirin faɗaɗa rikicin idan Trump ya aiwatar da barazanar da ya yi a baya bayan nan ta kai hari kan kayayyakin more rayuwa na Iran. "Idan Amurka ta yi nisa sosai, Iran za ta kare kanta a kowane yanayi, ta wuce yankin ta kuma kai hari kan Turai ma," in ji majiyar. Rahoton ya zo ne yayin da tattaunawa kan sake buɗe Mashigar ruwa ta Hormuz ta tsaya cak kuma hasashen sake buɗe mashigar ruwan daga Tehran da Washington ya ragu. Trump a ranar Talata ya bayyana cewa babu "wata tattaunawa ko ganawa da ake yi, ko aka tsara yi" da Tehran. Jami'an sojin Iran sun yi gargaɗin cewa duk wani sansanin soja da ake amfani da shi don kai hare-hare kan yankin Iran za a iya ɗaukar sa a matsayin wajen kai hari. Rundunar sojojin Iran ta yi nazari daban-daban kan yiwuwar kai hari kan wayoyin sadarwa na ƙarƙashin teku a Mashigar Hormuz idan aka ƙara kai mata hari.
Like❤️🩹
وايوب اذ نادى ربه اني مسني الضر #قران_كريم #دعاء_جميل #قران_كريم_ارح_سمعك_وقلبك #القران_الكريم
#fyp #foryou #movie
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy