@grandparick77: Gelato Face Mask & Wash. Coconut Base. Smooth Fluffy Foam. Great Smelling Flavors #Desertskincare #Sweet #skincare #Lifestyle #like

Pop
Pop
Open In TikTok:
Region: US
Monday 24 August 2026 03:32:49 GMT
79
11
0
0

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @grandparick77, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

Update: Alhamdulillah, bayin Allah sun tarawa wadannan bayin Allah Naira Miliyan Daya Da Dubu Dari  Takwas da sittin (1.860ml), da farko mun biya duka basukan da ake binsu, sannan muka siya musu kayan abinci, muka sai kayan solar panel da batiri da komai aka  hada musu solar, aka bata sauran kudinta a hannunta, Allah ya sakawa wadanda suka taimaka da alkairi, Allah ya faranta muku duniya da lahira amin. IRIN ILLAR DA CIWON SIKILA(SICKLE CELL DISEASE) KE YIWA DAN ADAM Wannan matashin da aka dauka a hannu shekararsa 27, kuma tsahon wannan lokacin mahaifiyarsa ke yi masa komai, ko bahaya zai yi sai ta dora shi a fo, na biyun shekarunsa Goma sha Takwas shima sai mahaifiyarsa ta zaunar da shi ta tayar da shi, sai macen shekarunta Ashirin da Hudu, ba aure ba karatu, sai tabuwar Kwakwalwa da ciwon ya haddasa mata😭🙏. Wannan baiwar Allah ubangiji ya jarrabeta da yara uku masu ciwon sikila, wato duk irin dauriyarka idan kaga halin da baiwar Allah nan ke ciki da dawainiyar da ta ke yi da yaran sai ka tausaya mata, komai na ta ya kare, kusan shekaru ashirin da Takwas baiwar Allah tana fama da yarannan guda uku, biyu sai ta yi musu komai, ita kuma dayar da ta ke iya komai tana da matsalar kwakwalwa wato iyayan da ke da wadannan yaran suna shiga damuwa da wahala abun tausayi. Ku kalli dai halin da wannan baiwar Allah ta ke ciki, wahala da basuka sun dabaibayeta, wannan rayuwa ce mai cike da tashin hankali da rudani. Al'umma don girman Allah ku shiga lamarin baiwar Allah nan,  musamman basukan da ke kanta don girman Allah🙏🙏🙏. Ga wanda Allah ya baiwa ikon shiga lamarin baiwar Allah nan za ku iya iya shiga🙏🙏. 0*1*09*2*9*93*75, Access, Creative Helping Needy Foundation. Allah ya ba ku ikon shiga lamarinsu, amin ya Allah🙏 NB:  MASU SO SU YI AURE BAYAN AN SANAR DA SU ZA SU IYA HAIFAR YAYA MASU WANNAN CIWON, KU GA IRIN ABUN DA ZA KU IYA JEFA YAYAN DA ZA KU HAIFA A GABA, SUMA WADANNAN IYAYAN RASHIN SANI.

About