Kabar Wanan Kukan Katabbata Kasa ki Kowa Kakama Manzon Allah S A W💞
2026-09-01 19:42:20
182
Khadijah_Aminu_Sharifff ♈️ :
Ya Rasulallahi😭😭😭😭🙇🏻♀️🙇🏻♀️🙇🏻♀️🙇🏻♀️
2026-09-01 13:50:15
372
Baseer Ibrahim :
mace bata haifi dan da zaaiyiwa irin wannan soyayyar ba wlh sai muhammadar rasulillahi ♥️
2026-09-01 19:31:07
288
sdy.abdul.media :
Jiki da jini mun bawa annabi muhammadu s a w fansa 😭😭🥹
2026-09-01 22:07:05
132
æ sirdeeq :
Sirrin fatahi wannan fa yana nufin cewa Ayyukan ka karbabbu ne.kuma Hakan yana nufin cewa zaka gama lafiya.kuma hakan Yana nufin cewa ko ka mutu insha Allahu baza'a tambayeka ba.kuma A Ranar kiyama babu wani checking points da za'a tsayar da kai Domin kana soma Allah ANNABI MUHAMMADU.s.a.w. kamar yadda kwanakin Baya munganka da ROAD SAFETY har murna sukeyi sbd sun ganka.so sukeyi suyi photo dakai .kaga kenan ka Tabbata masoyin Annabi Muhammadu s a w.sirrin fatahi kaga waɗan nan Sojojin dukkansu bazasu mutu a Filin Daga ba.kuma duk bala'in dazasu Tun kara sai sun tsira dalili saboda sun ganka kuma suna sonka.Allah yakara mana son ku.zahiri da badini.sirrin fatahi congratulations
2026-09-10 21:49:19
19
Comrd Suleiman Proxy :
Neman kudi da Wuya
Allah Ka rabamu da ci da addini
2026-10-02 18:16:18
7
Aminu Annas 101 :
Wllh mukadai mukasan Me mukeji😭😭😭
2026-09-01 13:16:21
35
faee.fashion.fusion :
Wallahi burina inje Madinaah 😭
2026-09-02 08:11:52
14
Muslim Muslim ticket 🕋🔊 :
Kashi yafi maulidi
2026-09-05 15:10:55
7
Hafsat Ahmad 365 :
Mai yabo Allah yasaka da annabi S A W🥰
2026-09-05 15:23:59
13
Abdurrazak_Alkasim :
Ya Manzon Allah😭😭😭😭
2026-09-01 20:29:17
20
S A W 💝 :
hana tuna dan zabiyya 😭😭😭
2026-09-02 20:09:27
9
HASSANA__ZANGO__🎀🦚 :
Allah qarawa Annabi daraja 🥹😭😭
2026-09-02 05:20:50
13
🌹Zainab Hubby Rasool🌹 :
Saw wlhi ziciyata kamar zatafito ya rasulilah kakula damu 😫🥹🥹🤲🏻
2026-10-02 23:30:09
5
zully :
ga ainihin jazabar fatahi Nan🥰🥰🥰
2026-09-02 09:13:01
6
M_MANYA :
Allh sarki maiyabon annabina allh yabar muda manxan allh
2026-09-02 11:27:36
5
Musa abdullahi :
Masha Allah
2026-09-02 09:22:01
5
Abdullahi Danladi :
kamar gaske
2026-09-01 23:51:07
5
I B inyss :
Sorry Mai yabo 😭😭😭
2026-09-01 20:56:44
7
jannat :
wayyo Allah muhammadur rasulullah s a w wllh dadi ya Allah kakiramu cikin raudar manzon Allah
2026-09-02 07:32:41
11
M DAN FAIRA :
Allah ya Kara kusanci Da basira Da soyanyan shugaba annabi S A W 🙏
2026-09-01 21:44:39
14
SAYYADI DALHATU :
sallallahu alaihi wasallam
2026-09-01 09:45:12
5
Sagir Ibrahim❤️😍 :
gaskiya neman tuwo akwai wuya
2026-09-02 13:52:20
14
M.A.Z Zaheerah🗣No love :
Allah jiqan maza😭💔
My hero is Prophet Muhammad ﷺ ❤️
2026-09-02 10:22:28
5
To see more videos from user @sdy.abdul.media, please go to the Tikwm
homepage.