@idrisghali47: 🚨💰 KASUWAR ƘWALLON ƘAFA TA ZAMA MAI TSADA SOSAI! 🚨 KUDI KAWAI! Wadannan su ne manyan cinikayyar ‘yan wasa 10 na shekarar 2026 🗣️💰 Kungiyoyin Premier League sun mamaye jerin, inda suka kammala 9 daga cikin 10 mafi tsadar cinikayya. Real Madrid ce kaɗai ta karya wannan mamayar. 🤯 🇦🇷 Enzo Fernández — €145M 🏴 Morgan Rogers — €138M 🏴 Elliot Anderson — €135M 🇫🇷 Bradley Barcola — €125M 🇨🇮 Yan Diomande — €125M 🇮🇹 Sandro Tonali — €108M 🇵🇹 Mateus Fernandes — €99M 🇲🇦 Ayyoub Bouaddi — €95M 🇧🇷 Sávio — €87.7M 🇧🇷 Bruno Guimarães — €87.5M 💡 Lura: Waɗannan su ne fixed fees kawai; ba a haɗa ƙarin kuɗaɗen add-ons/bonuses ba. 🤯 Abin mamaki: Yanzu cinikin ɗan wasa kan kuɗin €100M yana fara zama kamar abu na yau da kullum a kasuwar ƙwallon ƙafa. Premier League ta kuma kafa sabon tarihin kashe kuɗi a bazarar 2026, inda kungiyoyinta suka kashe kusan £3.46bn. ❓ Tambaya: Shin kasuwar sayen ‘yan wasa ta HAƊE HANKALI ne? 😵💫💰⚽ Ig sport zone