@hausa_lyrics001: Sakon barka da daare Assalamualaiki zabin allah da zuciyata Barkanki da farin dare Mai fararen jerarrun hakora Mai kyakyawar farar nitsatsiyar zuciya amincin Allah yazo gareki Mai ado da niimar Allah da sallah ina Mai yimiki fatan yin bacci cikin aminci da salama fatan kasantuwa cikin bacci mafi dadi acikin rayuwarki a wannan da sauran darare Wannan channel ne da zaka samu sakonnin soyayya masu ratsa zuciya