Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@alexanderguambo07: #dale #viraltiktok
alexanderguambo07
Open In TikTok:
Region: EC
Tuesday 08 September 2026 00:23:25 GMT
11067
1592
2
4
Music
Download
No Watermark .mp4 (
1.63MB
)
No Watermark(HD) .mp4 (
2.27MB
)
Watermark .mp4 (
3.79MB
)
Music .mp3
Comments
lacolorada51 :
🥰🥰🥰k guapo
2026-09-08 02:52:58
0
⚓🇲🇽🇪🇨 la novia d Chucky😈 :
2026-09-08 03:23:09
0
To see more videos from user @alexanderguambo07, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
Le port de casque 🪖 est obligatoire au Burkina Faso ya des questions 🤣🤣🤣 @Aziz Tuine 🇧🇫🇬🇭🇲🇱 Etalon @𝓑𝓸𝓾𝔃𝓲🥷🏻𝓢𝓸𝓻𝓮🍁🇨🇦 @🧸Leïla Eldine❤️💟 @Amzy Tee-Shirts👕 🇧🇫🇲🇱🇳🇪 @𝔊ateur 𝔇e ℭ𝔬𝔲𝔭𝔩𝔢 tjrꨄ☻✔ @Michael Ziboth Prési Titok🇧🇫
Best scen 😃❤️ #kamal_edits_1 😃❤️ #kamal_edits_1 #viral #foryou #foryoupage
#fypviralシ゚ #epwaypi #xyzbca
Da farko muna taya Sheikh Mahmoud Shira murna kasancewar tun gemunsa na baƙiƙƙirin yake harkar da'awa– ga shi har ya yi fari bai zame ba. Sannan muna masa murna da sadaukarwa a fagen da'awa tare da tawali'u a rayuwarsa ta duniya wanda babu wani mai musun haka a cikin malamai ko ɗaliban ilimi. Alhamdu LILLAH. ♥️ Malam Mahmud Shira ya yi rayuwa da malam Albaniy Zaria, yanzu ga nan ɗan malam Albani mai suna Abdulhaleem Albaniy Zaria shi ma ya zo ya zauna a kan kujerar da babansa yake zama idan ya zo garin Bauchi wa'azi kuma a kusa da Malam Mahmud Shira. Mene ne ya kai wannan daɗi? Akwai wani sirri na ƙauna tsakanin malam Albani da malam Shira. 🥰 Shi kuma malam Albani Zaria Allah ne ya masa sakayya da yaro mai da'awa saboda ya zama mutumin kirki lokacin da yake da rai, yanzu Allah ya masa sakayya da yaro mai da'awa a zuri'arsa. Shi ma malam Mahmud Shira Allah ya azurta shi da AbdulMannan Mahmoud Abu Ruqayyah tun yana raye ya fara da'awa shi ma sakayya ce ta Allah ya masa tun yana da rai kamar yadda ƙissar suratul-kahfi ta bayyana haka a labarin Khidr da Annabi Musa. In ka zama na kirki to Allah zai tsare maka bayanka! Yau da gobe ba ta da tabbas, ko a jiya sai da malam Mahmud ya ce ba ya jin ƙarfin jikinsa, ma'ana dai ba lafiya – ya kamata mu mai-da hankalinmu mu ribaci rayuwarmu ta hanyar biyayya ga Allah domin ko babu tsufa akwai mutuwa. Watarana za ka so ka yi aikin alherin ma amma babu dama. Yanzu kake da shi amma gobe sai mai rabo. Ka tsaya ka yi tunani! Allah gafarta wa malam Albani da iyayenmu, ka ƙara wa Malam Shira lafiya da iyayenmu. Ka yi mana albarka bakiɗaya da iyayenmu. Alƙalin bayan fage, Ahmad Usman Elnafaty.
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy