@abbaty.bz: inkunne yaji jiki ya tsira haka waccan dayazo harda wanicewa yanzu waccan gidan dakwai mutane aciki akacemasa eh yace yayi alkawarin in aka zabeshi zai magance mana wannna matsalan a haka ya yaudare mu sabida haka mu gyara yan gadaka Allah yasa mudace