@triple_r_kannywood: Lallai Munada Hujjar yin APC💯 Kuskure ne Dan Nigeria yaki Zabar Tinubu 🙏🏽🙏🏽🙏🏽 #triplet kannywood #kahuturarara #growmyaccount

triple_r_kannywood
triple_r_kannywood
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 10 September 2026 19:09:57 GMT
15371
2177
41
36

Music

Download

Comments

user2423sadeequsmanumar
A.A Janguza project ltd :
Nigeria will be o.k
2026-09-10 21:03:53
0
zarewaelectronics
Zarewa Electronics :
Nifa na dade da fara tallan Atiku, kuma insha Allah zamuyi nasara
2026-09-10 20:13:01
5
salees66
salis P’A clothing💥 :
Muna da hujjar zaban atiku mumah 😏😏yww
2026-09-10 20:33:43
1
adamuusman4503
Adamu Usman :
Masha Allah subuwa ta sauja
2026-09-10 20:48:38
1
adamhabib40
ÐÓŇ_ĤÄŤŶ :
muma munada hujar kadaku
2026-09-10 21:21:26
0
sir.mousteeclothingbrand
YOUNG USTAX🎮💯❤🕋🇳🇬✂✂ :
Asiwaju 4+4
2026-09-10 21:27:40
0
abubakarwello
AbubakarAbdullahi :
gaskiyann rarar
2026-09-10 21:17:10
0
sulaiman224422
sulaiman Muhammad :
Allah wadai naka ya lalace
2026-09-10 21:06:19
0
usermhmdsani4212
mhmd sani :
Kai rara 🤣duniya ne wllahi
2026-09-10 21:12:57
0
shamsu.m.sani
Shamsu M sani :
walahi nide allah yaiasa
2026-09-10 20:57:25
0
nuhuboyi3
nuhuboyi3 :
sai atiku adc🥰🥰🥰
2026-09-10 20:33:40
0
rabilu.danbaba5
Rabilu :
Allah sarki rarara
2026-09-10 20:27:34
0
oppicialadams
oppicial Adams :
Allah ya tarwasab A p c
2026-09-10 20:42:01
0
sirdeeq_garkuwa
SIRDEEQ_GARKUWA 👑✅ :
Masha Allah, Allah ya albarkaceku, Allah ya baku ikon kawo canji acikin masanaantarku da Kuma Arewa baki daya.Allah Kuma ya cigaba da baku ikon jurewa
2026-09-10 21:09:17
0
zumus11
Musa Zumus :
Atiku kawai 💯
2026-09-10 20:55:48
0
aa.alamin20
AA AL-AMIN :
up apc muna tare
2026-09-10 20:48:34
0
habeebatuu.ibrahe
Habeebatuu Ibraheem🇳🇬❤️ :
fatan Alkhairi 💯
2026-09-10 20:44:25
0
sani.bawula
Sani Bawula :
🥰
2026-09-10 19:49:54
0
saninasiru01
abachamaradun1 :
tun lokacin buhari kake tallata Muna shi ka yaba Munashi da ya sauka kace shi ya damalmale Qasar yanxu Kuma kace Muna tinubu ne ya iya mun gwadashi bamuji da Dadi ba Kuma kana qara tallata Munashi ya kamata ka fahimci matsalar da Al'umma suke ciki kamin duniyar ta aje ka kamar yanda ta aje wasu kafin Kai pls
2026-09-10 20:18:13
0
user3817856129801
Abakallah :
macha allah yayi kew
2026-09-10 20:10:22
0
ibrahimnura445
Ibrahim Nura :
amma dai anci mutuncin Aure anan Allah ya shiryemu
2026-09-10 20:19:26
0
realbangi1
Real bangiss :
Nifa siyasa ba Kowa nekeba face rara
2026-09-10 21:31:40
0
preetyjana56
Naja’atu mukhtar :
Muna da hujja
2026-09-10 20:12:41
0
babangida410
babangida 410 :
wannan gaskiya ne maigida up tunubu da yardan Allah
2026-09-10 20:11:10
0
agrano6
A_G RANO🌶️ :
Masha Allah
2026-09-10 20:00:38
0
To see more videos from user @triple_r_kannywood, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About