@usman.collection.fta:

USEE. BRO-TO-BRO😎
USEE. BRO-TO-BRO😎
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 13 September 2026 08:12:28 GMT
44604
10129
381
367

Music

Download

Comments

saidumuhammad95
mlm wanaba aljeriya 🇩🇿🇩🇿 :
wllh babu irin wa inna sunmutu wllh bro
2026-09-13 09:35:15
50
itsauwalwallplaydra
it's auwal ahmad wall play dra :
wannan gaba daya halayen matar dana aura ne kake fadi yanzu shekarar 5 da ita bata tabayin yaji ba Allah ya mata albarka 🤲🤲
2026-09-13 08:32:24
80
itzdanogasaddam5
SDM DAN OGA MOTOR CYC.NIG.LTD. :
Badai a Nigeria bah bro 😁
2026-09-13 08:21:51
20
surajee123
legendary💯👌 :
wlh haka matar da na aura take na taba shiga wani dan lukutin talaucina wlh har kudi takeban tace je kayi amfani dasu Masha Allah yanxu yarmu daya alhamdulillah
2026-09-13 08:19:00
19
muhammadkt712
Muhammadkt :
wanna gsky ne bro 😳😳
2026-09-13 10:04:41
2
saidu.garba.ahmad
SAIDU GARBA AHMAD :
exactly 💯 you're right bro
2026-09-13 11:23:27
1
basheer_muhammad975
Bashir muhammad :
bro to bro wlh inayinka
2026-09-13 08:16:31
7
adamuismail397
adamuismail39 :
bro to bro i like your post
2026-09-13 09:54:39
2
lawanharuna46
Lawan Haruna :
wallahi br inna da irin wannan yariyar amma iyaye na sunki amincewa da aurena da ita nikuma jinakeyi kamar duk duniya ita kawai nake so😭😭😭
2026-09-13 16:08:41
3
yaqubusmanfago
jealous19 :
duk Wanda yayarda wannan guy din gaskiya yafada yamin like
2026-09-13 09:50:56
22
bawaniabu2
bawani abu :
toh nida ina hannu yan sari gaskiya 😭😭😭
2026-09-13 13:32:25
0
shareeff925
shareeff :
sorry my friend
2026-09-13 08:17:21
8
ibrahim111111111111
I,b own amanar Zainab :
Respect
2026-09-13 09:47:10
2
mubarak_balah
💫💞Mubarak bala🦅 :
uhmm so so kenan aimu munhakura sai yadda allah yayi
2026-09-13 14:40:19
1
namama013
ABU SADEEQ 🥀🌹 :
wannan haka yake 👏
2026-09-13 09:21:03
3
adamuumaribrahi77
Adamu umar Ibrahim :
hakane wallahi nima gashi Muna zaman lfy da ita babu abunda batabani
2026-09-13 08:18:28
6
mubee.furniture
mubee furniture :
ameeerah nah ❤️Allah yy mk albrk
2026-09-13 11:05:54
2
muhammadadam4244
Muhammad Adam :
Allah sarki fatima
2026-09-13 09:39:50
2
abubakargml0
Abubacar gml :
Bawai
2026-09-13 09:42:35
2
malammanchimaicapacity
Muhammad Musa Manchi :
yanzu Babu irinsu wlh
2026-09-13 10:02:58
4
uncleameer1
🤍[]💨 :
may this kind love relocate me ya rabb🥰🤲🙏
2026-09-13 11:08:28
3
nafiu.yareemah.ya0
Nafiu yareemah Yareemah :
babu irinsu wlh yanzu
2026-09-13 13:27:11
0
khalifa.adamu1
sunna sak A.M.B p.k.m :
Allah yabamu irinsu👌
2026-09-13 10:05:25
2
alikoyau
AMB YUSUF & SON'S NIGERIA LIMI :
wannan Gaskiya ne
2026-09-13 08:21:30
3
realnanishat
Angon nanishat🤔❤️‍🔥💔✅ :
first comment please one video
2026-09-13 08:18:41
3
To see more videos from user @usman.collection.fta, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About