@elsurajmuhammadadam: My trip to Niger #kanotiktok #niger #niameyniger🇳🇪💃🏻🔥 #makkahmadinah🕋 @ELSURAJ COMMUNICATION @ELSURAJ COMMUNICATION @ELSURAJ COMMUNICATION #CapCut
Gsky me gida kasha gwagwarmaya tafiya da zani yamai saida nagaji da tafiya
2026-09-14 00:44:36
1
the.king66793 :
Masha allah 🥰
2026-09-14 00:27:40
0
MH Properties.NG :
Gaskiya kayi gwagwarmaya sosaiii Allah ya taimaka
2026-09-14 01:20:09
0
abdoul majid soja :
Macha Allah
2026-09-13 23:13:38
0
Shuaibu Nakowa :
Himma bata ga rago. Allah ya kara lfy da abun da lfyar zata amfanar
2026-09-14 01:44:27
0
FUH general enterprises kano :
me gida ka fiye yawo fa 😂
2026-09-13 22:00:26
0
Muhammad iliyas (abu ahmad) :
Yanaga motar tana rawar disco 🕺
2026-09-13 22:08:30
0
Nmd global comms :
Trip din yayi kyau
2026-09-14 00:35:54
0
hassan-khan🇳🇬💓🇳🇪 :
ka iya badda kama
2026-09-13 23:33:13
0
oga✓monday :
Masha Allah tubarakallah
Allah ya tsare hanya 🤲
wacha kaci alhaji itace waken da aka baka
2026-09-13 22:04:18
0
4k :
boss Ina Ibrahim mai Visa
2026-09-13 21:53:43
0
—Babuwa Comms— :
Masha Allah Allahu yay jagora
2026-09-13 19:11:36
0
Nmd global comms :
Mai gida 😂😂😂😂
2026-09-14 00:25:24
0
saniabu20 :
gaskiya ne ogah
Allah yadawo mana dakai lpy
2026-09-13 21:06:40
0
Ishaq Ahamad :
Gaskiyane wannan
2026-09-14 07:36:38
1
md tajaye :
kace nigeria kasa mai albarka to ita Niger dakaje fa?
2026-09-14 06:01:44
0
Iliyasu m Adam :
Kai ina zaune a gu ɗaya ka taso tundaga kano har kazo maradi kuhuce madawa katafi kwanni har ka huce Niamey to tare zamu juya 🤣
2026-09-14 02:54:11
0
Ibrahim Mokhtar :
yai baka dauko inda keda kwau, saboda girman kan wasunku ke ganin Nijer ba komai ba ce Nijer batada kaza da kaza. kai dimma haka kake saboda tunda kafara videwon kana bhata Nijer amma at the same time kana kambama Nijeria Kuna da kaza da kaza. to yanzu mudai yan Nijer mun gane su waye ku, sai dai karamcin dan Nijer💪❤️❤️. Na san zaka ce nima Na yaba Nijer To haka yake bun,
2026-09-14 06:56:46
0
moctre Abdou nakoura :
❤️❤️❤️
2026-09-14 07:13:05
0
Mustapha RN 4 :
😳😳😳
2026-09-14 07:01:47
0
To see more videos from user @elsurajmuhammadadam, please go to the Tikwm
homepage.