@eslameldoksh.1: #تروسيكلcmgالدكش العلامة التجارية للتروسكلات زيرو ومستعمل -بيع-وشراء واستبدال القديم بالجديد وانت المستفيد #01026242657 #01152942457 #fyp #مصر

اسلام سعدالدكش
اسلام سعدالدكش
Open In TikTok:
Region: EG
Monday 21 September 2026 17:13:04 GMT
4075
125
1
2

Music

Download

Comments

user98750312307750
محمد عادل :
السلام عليكم البي ان عامل كام وانا سي ام 🥰🥰🥰
2026-09-21 17:26:51
0
To see more videos from user @eslameldoksh.1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

Shi kansa Professor Mansur Isa Yelwa har baƙi ya ja wa Dr. Idris Dutsen Tanshi Majlis Bauchi, ba wani malami na sunnah a jihar Bauchi wanda Dr. Idris ba shi da falala a kansa kowaye shi... (Kai-tsaye ko a kaikaice). Su Dr. Uthman Ibrahim Giade Abuhibah sun fi kowa sanin waye Dr. Idris... Sun fi kowa sanin falalarsa a kansu. Balle kuma Malam Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum. Lahaula wala ƙuwwata illa biLLAHI. Ya Salam! ♥️ Ku gafarce ni, ina wannan rubutun yanzu hawaye ya zubo min saboda na tuna Dr. Idris... Innalillah wa'inna ilaihi rajiun! 😭🙏 Shi fa malam Guruntum, idan ka ji a karatunsa ya ce malam ya yi shiru to ba wani yake nufi ba sai Dr. Idris duk duniya... Wannan ƙa'ida ce; ya kore kowa ya tabbatar da Dr. Idris ne malami kawai a wajensa, haka ƙa'idar take a wajen malaman Larabci. Dr. Idris har lokaci na musamman ya ware domin koyar da shek Guruntum kuma tabbas Guruntum ɗan halak ne domin bai yi wa malam butulci ba tun yana raye! Duk zalùncin da aka yi wa Dr. Idris Sai Guruntum ya fito ya yi magana, shi ya sa Guruntum yake da matsayi na musamman a wajenmu. 🥰 Shi ya sa, duk yadda za ku ji daɗin karatun Guruntum ko Prof. Yelwa ko wani malamin sunnah a Bauchi to tabbas ya wajaba ku fara yi wa Dr. Idris addu'a domin shi ya raine su har kuke sha'awar karatunsu yanzu, shi ya assasa sunnah zallah a Bauchi, ya kafa Aƙida ingantatta kuma sauran suka biyo baya. Na saka wani bidiyo ƙarami a STORY don ba da misali, in Guruntum ya ce malam to Dr. Idris yake nufi. Allah gafarta wa maigida, Allah ji ƙan sa da iyayenmu bakiɗaya.

About