@manirfaisal: DSS: LIKE EVERY OTHER SECURITY AGENCY, HAS NO JURISDICTION OVER ORDINARY CIVIL MATTERS DSS ba kotu ba ce. Ba aikinta ba ne su shiga cikin rikicin farar hula ba tare da ingantaccen tushe na doka ba. #fyp #arewa__tiktok #creatorsearchinsights #trendingvideo #relatable

Manir Faisal Esq
Manir Faisal Esq
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 21 September 2026 19:23:32 GMT
84849
11447
191
372

Music

Download

Comments

outlawz_expensive
Outlawz_Expensive📊⌛️ :
I know you might not reply me but may God help you as you're bringing awareness to the society. Allah ya kare ka
2026-09-26 13:39:17
0
hybridtrader01
HYBRID TRADER :
Allah ya tsaremu Nigeria is a failure obviously
2026-09-21 19:27:31
1
mrkhamalu2
𝐌₹ 𝐊𝐇𝐀𝐌𝐀𝐋🍂 🦅 :
GOMBE TA MALAM CE INSHALLAH 🤲🏽
2026-09-21 19:39:07
33
ismailaumaru
isma il umar :
don Allah Police yana da damar tambayar ka driver license ?🪪
2026-09-21 21:15:07
19
mahmudmuazu2
mahmud muazu :
oga ai tun lokacin buhari akasoke dss yanzu sunkoma karnukan farautar yan siyasa
2026-09-21 19:55:20
14
mustaphaabba05
mustaphaabba05 :
pls minene civil matters din?
2026-09-22 11:34:15
1
user4566281796101
amba Mohammed Ali :
we do respect sir look at under *Section 1(1) and Section 3 of NSCDC Act 2003 as amended 2007*,
2026-09-21 20:59:23
4
abdoulbuzu
Abdullahi Ibrahim :
Prevention and Detection of any crime against the internal security, is one of the roles of the DSS that they were charged according to the law of what you have started. What are you going to say about; Rape, is it not a crime??
2026-09-24 19:02:31
0
zango274
BY ZANGO :
wato da Allah ya kaddara najeriya kasace da ake bin doka wlh da anzauna lpy
2026-09-21 20:13:28
9
sudes_ahmad1
Sudes Ahmad :
we're proud of you barrister [Pray]
2026-09-21 20:12:52
0
ibrahimlawal3020
Dr. me Nasara002 :
Ina yin mutuminnan 100%
2026-09-21 22:50:08
3
rukaiyatabubakar38
Queen of Dad :
Wlh ina matukar Respecting naka matuka Allah yh Kara daukaka
2026-09-21 19:45:20
4
fxmember001
Muhammad_Fx :
Wlh jiya Dss sun Kama mutane a kuje Abuja
2026-09-21 19:42:18
3
mohammed.aminullah
Mohammed Aminullah Umar048 :
thank you for all you do.
2026-09-21 19:30:20
2
aminuibrahimkunya
aminuibrahimkunya :
Son zuciya yasa yanzu sun koma har karban biyan bashi ake dasu, 'yan siyasa ma na aiki dasu yanzu. Kuma sai a dage sai anyi criminalizing din abun kamar yadda 'yan sanda suke
2026-09-21 22:00:53
2
siradamsshafiu__5
Gallantman like Adams :
Barrister kenen wani ya cinyewa yayana over 70m anyi yaki yabiya aman ranar dana sa aka kamoshi wallahi cikin kwana 2 ya biya kudin
2026-09-21 23:30:16
2
katsinawane1
🌹Kalaman soyayya zallah🌹 :
Barr. Amma Gameda wadanda suke amfani da DSS ARMY acikin Harkar data shafi loan. saboda naga wasu suna amfani dasu wajen intimidating din Wanda yaki biyansu
2026-09-22 09:12:46
2
darunnaeemtv
DARUNNA"EEM TV⛎ :
Naji dadin wannan maganar wlh. God bless you sir🤲
2026-09-22 01:23:25
1
adamnagudu
Adamu nagudu 🤳📳📱 :
Allah ya saka da alheri
2026-09-21 21:18:17
1
saeedzango
KaftanKing🤴🏾_by_SaeedZango :
Hadda zuwa min barazana wai don bangama dinki akan lokaci ba,wallahi sai kaga wulakancin da suka min.
2026-09-22 09:42:01
1
yanwaretv
Yanware TV :
Wlh kuwa amma yanzu wai sai kaga DSS wai naya kama wani normal citizen ni wlh har mamaki nake shiyasa yanzu ba’a ganin girman su
2026-09-22 19:00:31
1
elameenofficial
🤝👍AHMAD AMINU 🤝🤲 :
digital barrister 🥰 naturally freedom defender
2026-09-21 20:27:06
1
aleeyou_haidar_001
ALEEYOU_HAIDAR :
thank you for telling us low
2026-09-21 19:31:45
1
abbahmaaji
MA'AJI GSM REPAIR :
Allah ya biya ka da alkhari
2026-09-21 21:25:53
1
malambade
Ibrahim gashua :
yo to Ni da naga DSS ɗin daya dakko abokansa sukazo kasuwa rama mari sabo da anyi hayaniya da ƙanwarsa a kasuwa har ta kai ga an mareta ita kuma ta ƙirawo yayanta shikuma ya ɗakko abokansa sukazo cikin nufin Allah dai anan case ɗin ya mutu basu tafi da kowa ba dukda kururuwar zuwan da sukayi 🤣 ai Nigeria ta zama yadda ta zama wallahi barista
2026-09-24 20:10:25
0
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About