shugaban kasan Iran mah yaje Taron Amman TInubu yaki zuwa
2026-09-23 21:07:09
20
Historian Zamfara :
Wato Malam Idan Ilimin Addini Ya Hadu Da Na Zamani Zakaji Mutum Yana Magana Kamar Ana Masa Wahayi. Allah Yakare Iran Da Iraniawa Da Duk Wata Kasa Ta Musulunci Allah Yaqara Hada Kan Musulmin Duniya Baki Daya
2026-09-23 22:17:20
30
GeniusFX :
har cikin American yaje ya fada hakan Wlh babu wanda zai iya wannan maganar idan ba Iran ko Russia ko China amma Iran su mutuwa girma ce shahada ce basu da tsoro basusan tsoro ba Allah ya daga jamhuriyar Musulunci.
2026-09-23 23:32:32
8
bigstevo :
it may be lie
2026-09-23 23:47:57
1
Yunusa Yusuf (Dan-Malama) :
TINUBU MUST GO
2026-09-23 21:34:04
29
Garba amanar tiani💪 :
duk mai son iran yamin like
2026-09-23 22:54:58
21
Abdul rhd :
Allah ya kara daga musulunci Amin
2026-09-23 20:48:55
38
MUHAMMAD BELLO☠️🇳🇬 :
wayyoh Allah🥹
2026-09-23 22:16:46
2
Farasquare :
duk wadda yaji dadin wannan magana yamin like
2026-09-23 22:14:29
14
maisweet :
sorry iran
2026-09-23 22:25:55
1
Muhammad Kabiru Oro :
Justice for Iran 🇮🇷🇮🇷🇮🇷
2026-09-23 22:52:51
2
Been~Hadeer :
labbaikum jikokin imamu Ali
2026-09-23 22:35:29
7
Barrister👨⚖️⚖️ :
Kaga shugabanda yasan darajar talakawansa🥹💔
2026-09-23 21:44:38
19
Ibrahim haruna Haruna :
allahhu akkabar Allahhu akkabar
2026-09-23 21:18:28
5
mAminu Muserh✅ :
Ya Allah Gsky Iran 🇮🇷 Mazaje ne🥰
2026-09-23 21:18:23
17
Tukur_Sadauki Musa :
Munji Bayanin Iran Mai chike da Rashin tsoro da Kuma ban tausayi Akan Abunda Haramtachchiyar Kasa Israel da America sukayiwa Kasashensu,
To Yanzu Saura Talakkawan Nigeria Mutashi TSAYE Domin gayawa Shuwagabanninmu Haka Domin Zalunchin Yayi Yawa Gaskiya
2026-09-23 21:54:36
11
MAHREZ ⚽🤝✌️ :
Allahu Akbar 🙏
2026-09-23 21:16:48
5
abuminal11.com11.com :
Allah yaqara daukaka kasar iran
2026-09-23 22:02:13
5
To see more videos from user @sultanjgn, please go to the Tikwm
homepage.