@zainababdullahizarewa: #wivesconnectforum #niameyniger🇳🇪💃🏻🔥 #saudiarabia🇸🇦 #cameroontiktok🇨🇲 #ghanatiktok🇬🇭

Wives Connect💜💍
Wives Connect💜💍
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 24 September 2026 17:45:30 GMT
37892
4403
232
395

Music

Download

Comments

ummuuhanan53
💞Ummuuhanan💞🥰 :
Aswear 🤣🤣🤣
2026-09-26 21:25:24
0
user3266759556826
Hadiza 234 :
inaso muyi magana
2026-09-25 20:53:30
0
hishamatu
Hish@ma🍃Gombe💥 :
kullum sainayi nadama amma koh kofar gida bazan tava yarda najeba😂
2026-09-24 17:55:10
45
zeedankano
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🌍 :
Confirm 😂
2026-09-25 06:54:48
29
minnahtullah1909
minnah🥀 :
please thank you Sister🙏🙏🙏
2026-09-26 10:20:52
0
maratussaliha952
khadijatou ❤️ :
fadan dadine dashi nace nayi damar auranka yace daga baya kenan 🤣🤣🤣 nace bansaka yace kintaba cewa kinaso ai🤣🤣 allah kabarni da mijina
2026-09-25 17:27:10
14
abrertluxe
Abrertluxe✅ :
Masha Allah yau nine first comment wllh kusan a sati semunyi fada sau biyu ko uku😁😁😁😅😅
2026-09-24 17:50:04
23
mom.haidar.ta.anna
Mom haidar ta Annabi S 💘 a w :
wly kina mutuqar bargeni Allah ya saka miki da gidan aljannah wly jiya mijina yawala kantani saboda yayana naji natsane chi
2026-09-24 20:04:04
5
humairatou88
humairatou88 :
Ina siyar da turaren wuta na bugawa a breaking news
2026-09-25 09:42:54
7
habeebah.ibrahim
Surry luv❤️🦋 :
Wayyo 🥺🥺 at this point my heart is so weak Marriage has different strategies and challenges 😩 wallhi sai naji kamar na mutu
2026-09-24 18:51:59
5
hennabyun
ummu nawwar henna :
wlh a kwanakin baya nayi badama yafi Sau dubu Amma tunda naci Karo dake a tiktok to yanzu nasamawa kaina lfy
2026-09-24 18:21:21
10
yarhajiyacollectionpkm01
YAR HAJIYA COLLECTIONS 🌹✅ :
nifa duk wann fada yaxama ban da kudi amma in ina da kudi banda wani lokacin fada nifa rashin kudine kade xaisa nayi fada da kowa
2026-09-26 14:38:33
2
user1887869221505
user1887869221505 :
sister dik lokacin da ki da yi magana sai injin zama daram a gidan baban yara ina Miki fatan alheri
2026-09-26 21:06:57
3
leemahluxe_ng
leemahluxe_ng :
Confirm 💯💯😅😅😅
2026-09-26 12:20:04
0
user9230207420884
user9230207420884 :
wlh bantaba cemasa nayi nadaman auren kaba amma shi kam yasha fada min
2026-09-26 12:17:47
0
nabeehat6
nabeehat :
hmmm ai kullum sai munyi amma a baya 😂😂😂 yanzu kuwa kai ya waye bamani da lokacin faɗa
2026-09-25 13:57:40
0
gimbiya_001
Gimbiya :
Ai wallahi ni kodan security ma BA inda zani
2026-09-24 18:24:13
7
fateemerbakojallah
Fateemer Bakojallah collection :
gsky kingama magana don ko sune manya
2026-09-26 07:52:23
1
teeemanaseer
teemarh naseer :
wllh anty zeey maganar ki haka take
2026-09-26 09:33:24
1
khadijahhabib6
user7962848161780 :
wllh nakarudake Dan Allah wanitaikon
2026-09-26 11:52:31
1
zeesani88
ZeeSani :
Kullum sai na fada a Raina mijina yana dawowa zance ya sakeni Amma Ina ganinsa zanji nakara son abuna sai kuma kiga na manta komai😂😂
2026-09-25 16:33:40
0
deejah287
Deejah Mustapha usman :
ina cikin kunci naci karo da video nan
2026-09-25 16:02:03
2
glamheavenandgeneral
Zamfara MUA :
Ni sometimes sede inta fadan a raina nidaya nipha banason hayaniya🤣💔
2026-09-25 11:36:31
1
ukasha.hassan349
Queen Gaga 💗🥰 :
Hmm ai ni kusan kullum sai munyi fada da mijina amma da mun hau gado zamu shirya🤣
2026-09-25 19:39:16
2
bilqeesu2266
Bilkisu🥰 :
Ni in anyi kwana biyu ba ahyi bama takalan sa nakeyi 😂😂😂
2026-09-25 12:14:57
1
To see more videos from user @zainababdullahizarewa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About