Kwaro chairman baba oga senior man bros maye mugu big boy legend guy blud
2026-09-30 13:05:09
1
Zaid attire 🪡 :
We’re all the same bro
2026-09-30 10:37:55
1
LOCATE :
wlh sai last 2 weeks nasan Neighbour friend in wlh and we know each other for 3 year wlh the only name tag is man yane 😂😂😂
2026-09-30 19:38:24
1
ismaeel uthman Muhammad :
that's how are😂💔
2026-09-29 23:53:11
8
Ambassador Kgr :
That's Men Our Life is Simple
2026-09-30 10:26:09
1
YOUNG_LEGEND🔋 :
bro, babahnah,my gee,bigman e.t.c🤣😂
2026-09-30 09:19:09
1
Abu ameerah :
chairman, baba, bross, oga , senior, etc🤣🤣🤣🤣
2026-09-29 23:46:54
56
MAINASARA :
To ni akwai wanda har 200k na bashi aro kuma bansab sunansa ba wlh 😂
2026-09-30 06:32:48
76
Muhd Deen :
asking someone his name looks romance and we men's dont allows romance to our fellow mens🤣🤣
2026-09-30 05:51:16
41
IMRAN DATA LINK&COMMUNICATION :
Ae Ni ina da customers over 2-3 year wlh bansan sunan su ba Ga example 😂
2026-09-30 08:21:42
37
King khali :
Wallahi haka ne Bro
2026-09-30 00:14:07
18
Programmer Photography 📸 :
Gidansu naje nemanshi bansan sunanshi ba se oga sir muke cewa juna kuma numbern shi yaki shiga karshe de numbern shi na gwada wa kaninshi yace laaa numbern ya Ibrahim ne to anan nasan cewa sunanshi Ibrahim 😂😂😂😂
2026-09-30 08:45:43
9
Sa Diq :
da mata ne tuni an zama besty
2026-09-30 21:08:06
2
Moh_Serlis📍 :
Wlh shekara na almost 2 a gidan danake haya Babu wanda yasan sunana nima bansan sunan neighbors dina ba😂😂😂 guda daya ne kawai naga sunanshi shima ranar daya bani invitation card na Aurensa😂
2026-09-30 09:31:29
11
Abdallah :
wllh kuwa 😅😅😅
2026-09-30 17:22:33
2
sadeeq%¥ :
wallahi Hakane
2026-09-30 17:10:51
1
surumbayeesaddiq :
omo nima hakane fa Ina da wani kamar haka har saidi muka tafi Amma har yanzu bamu San sunan juna ba
2026-09-29 23:52:13
5
U-klex45 :
Mu a masallacin mu akwai regular amma wlh Wanda nasan sunansu basufi 5 Suma abokai na ne kuma kullum muna haduwa sedai sallah da gaisuwa 😂
2026-09-29 23:22:19
6
NINGI 0.0 :
Nima akwai wani guy Ina kallon content nashi since Amma haryau ban san sunanshi ba😁
2026-09-29 22:09:52
5
úñique 🧣 :
e dey happen
2026-09-30 10:59:02
1
mohammad :
wallahi hakane bro
2026-09-30 10:09:02
1
issa ba maiyi say allah :
gaskiyane wlh
2026-09-30 09:50:46
1
Naziru Engineer :
Yes 👍🙏🙏🙏
2026-09-30 11:09:26
1
AAKURE🧏🏻♂️ :
Wlh ni shakara na ukku da wani amma bantaba Sanin sunan sa ba
2026-09-30 20:14:05
0
Hassan Adamu :
Nima makwafcin mu ashago Nima ban san sunansaba kuma munfi shekara
2026-09-30 16:41:48
1
To see more videos from user @ahmad_dsp01, please go to the Tikwm
homepage.