Wlh Kim burgeni an comment section inan Saida haka 😂
2026-10-15 22:46:43
0
Humaeerah :
idan mutum Yana fama da matsala yakai kukanshi ga Allah shine kawai
2026-10-05 20:54:23
271
𝐃𝐀𝐍__𝐌𝐀𝐌𝐀_𝐉𝐑 :
Saura update dinki insha Allah yana nan tafe
2026-10-05 22:43:02
18
Husna's treat :
Ita mai saidawar tana da aure ko
2026-10-05 20:55:59
90
Zara :
Mudai kam bazamu siyaba Indai samarine da sa’ar rayuwa kam Allhdulillah Allah shike bada komai
2026-10-06 09:07:30
58
🌸Sumayyathu🌸 :
Bokanya qaraba na mgn😂😂😂
2026-10-05 22:57:11
45
Idisco clothing 🛍 :
To Ke Meya hanaki aure ?
2026-10-05 22:49:39
45
Hafsatsabo :
Wai Yanaga zagi kawai ake a comments😂nidai Kiyi hkr dan Allah karki zageni
2026-10-05 23:03:54
15
دار الدغري :
If not Nigeria then where 😂 💔 idan kura na maganin zawo taiwa kanta manah 😂
2026-10-07 10:04:11
12
by_teey :
Comment section ko balai 😂😂
2026-10-05 22:33:23
8
GemaryLux :
Wai nikam aure shine babban achievement a gurin mace?? Aure ba achievement bane ba fa ibada ne! Masu comments sunata cewa batada aure ance muku rasa auren tayi ne ko kuma? She’s not desperate abeg let her be!
2026-10-06 07:09:10
9
khamisidris11 :
Kuma Dan Allah sunasaya
2026-10-05 21:41:15
10
henna by rukeey 🥰 :
Yar gidan Hadiza garzali Miko ceko
2026-10-06 18:11:41
7
Salamah😍😘😍 :
Munceey takoyi magana karfi da yaji😂
2026-10-06 05:24:53
7
Sawwamah🌷🥀 :
😅😅😅😅😂😂a bani n gwada 😅indai yayi aiki zan biya double
2026-10-05 22:45:05
6
Huraira😍 :
Shirka a fili 🥺Allah ka tsare mana imaninn mu 🤲
2026-10-06 09:33:22
19
King.Aji :
My Sister idan kina fama da matsalar data dameki to kitashi cikin dare kifadama Ubangiji shine maganin duk wata damuwa.. Allah yasa mudace ameen..
2026-10-06 19:24:00
8
farukuznt :
uhmm muncee kenan bari mugaya miki gsky ni fans dinki ne nakwarai aman kalaman da kikafada achikin wannan tallar naki Allah kadai akebawa wannan sa,a da Kuma iko nasa Ina fatan zaki fahinta
2026-10-07 05:28:51
5
Pretty_Ãsma :
Kina basu amsa dede I swear 🤣 😌
2026-10-06 01:08:24
9
Stiggi55 :
Anty Nima Ina Neman abani nawa ne anty ko nayi budurwa sai ta gudu 🤣🤣🤣
2026-10-06 11:18:08
5
Laylatoud 🔥🪵 :
Ni matsalata kusiya turare 🥹
2026-10-05 20:26:25
6
Khadija Muhammad :
jiya Allah ya yima saurayina rasuwa Wanda zan aurah December Dan Allah kusashi a addua 😭😭
2026-10-06 16:30:55
3
Mubarack__Golden 🇳🇬🇸🇦 :
Uhmmm kina sayar da Tabaje pls
2026-10-06 04:28:57
2
💎❤️ :
inaso inyi comment?baza'a zageniba
2026-10-06 11:22:49
3
To see more videos from user @munceeynewlife0, please go to the Tikwm
homepage.