@legendt08:

️
️
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 07 October 2026 11:19:22 GMT
82762
11830
593
565

Music

Download

Comments

naughtyustazz
Naughtyustazz :
Dangote yafi muna ibn taimiyya [Heartwarming]
2026-10-07 13:30:28
16
kyauwo.lokace.kudu
KYAUWO LOKACI KUDI ZAMANI 👌👌 :
gaskiyane fa[Hilare][Hilare][Hilare][Hilare]
2026-10-07 13:43:54
1
auntymariam92
I'm mariam💙💞 :
Anayi ina wanke wanke😁
2026-10-07 11:29:14
28
ahmed1983baba
IBB trouble 🤯🫂💝 :
Kai jama'a muna da son ........a kasan nan[Snicker][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-07 13:37:03
1
zeedankano
Zaujatun-Noor Aphrodisiac🌍 :
Kashhhhh[Laugh approved]
2026-10-07 14:22:26
1
meenatberain
meenat yakasai💦🌊 :
😳 jama'a nacinye jari na
2026-10-07 14:46:49
4
buzuwa6
Official👸 Buzuwa❤️🦋 :
Nima kudina nakeso yunwa zata kasheni 😭😂
2026-10-07 12:58:08
9
abdulmaliktameem
abdulmaliktameem :
Ba fa abunda ya yi saura a wannan duniyar na jin dadi sama da bawa ya nemi yardar Allah. Ita kuma yardar Allah ba ta samuwa sai ta hanyar kwaikwayon kyawawan dabiun manzon Allah. Ba bu wanda zai kwaikwayi manzon Allah sai wanda yake son sa. Idan ka so shi, to ka yi arziqin da ba bu sauran tsiya a bayan shi. Allah ka hore mana qaunar manzon Allah. ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH.
2026-10-07 13:30:10
17
oumsapnah460
maijiddasadiq7 :
[Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved][Laugh approved]allah shi kara
2026-10-07 13:49:14
1
mrxeero
SADEEQ :
bana shiga family issues 😂
2026-10-07 12:47:04
2
khaleefa2179
KHALEEFA :
Yanzu na siya nawa 😂😂😂
2026-10-07 11:50:27
12
darajarambato2
Darajar Ambato 🌸💫🦋 :
Da ka bani nayi anko yafi 🥹
2026-10-07 11:24:08
6
binhasheembinhash
The Mai nama fc :
atemaka abani kudina yunwa nakeji
2026-10-07 12:58:30
6
dsalimusman
@Dadyone :
nifah legend burina kazama president
2026-10-07 12:56:34
1
maryamadamuyusuf0
Maryam Adamu Yusuf :
Tom ni yanxu danake shirin kafin surufe zanssaka wace shawara za abani😂
2026-10-07 13:10:09
2
abukareem902
professional 💫 :
nawane anan ?
2026-10-07 13:14:37
3
user50512288757365
Boss :
Way dan Allah masunan ka
2026-10-07 13:51:18
1
user243572020
Aliyu :
Daga baya kenan 🤣🤣🤣
2026-10-07 13:40:53
1
user8287111668008
babasarki :
2026-10-07 12:21:31
6
abubakaradamu4179
abubakarsadiq🌍🦍 :
ngd wa Allah bansa ko sisiba 😂😂
2026-10-07 13:54:22
1
ummys4
Ummi kitchen items and more :
innalillahi wayyo Allah na azo abani kudina 😳
2026-10-07 12:18:09
4
gaddafee4338
Gaddafee :
yaudai kam,kabani dariya
2026-10-07 13:26:16
1
presdor1634
PRESDOR. Ggarki :
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Waiyyo Ina kuɗina😂
2026-10-07 13:27:14
1
user280786660
sainat :
🤣🤣🤣🤣 Adai qara hakuri
2026-10-07 13:10:49
1
auwalaagafai
Auwalaa :
2026-10-07 13:44:16
1
To see more videos from user @legendt08, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About