@baba__blue: Wajen taron muna da hujja music competition @Dauda Kahutu Rarara @AL-HIKIMAH @Aishatulhumairah #blue🥀🦋

BLUE🥀🦋
BLUE🥀🦋
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 14 October 2026 16:56:35 GMT
20828
1318
38
22

Music

Download

Comments

serddyyy___
Sadiya Muh'd🩷🦋 :
Akwai alamar tambaya😂😂
2026-10-14 19:19:21
1
ibsonpro09
Ibson pro :
makwadaita Ubangiji Allah ya kuwa ahanyar sa ta komawa gida asace shi
2026-10-14 19:37:55
1
a.m.ccollection
A.Manya Clothing ✂️✂️ :
Ai idan za’a ci Abinci su basu da matsala😁
2026-10-14 18:02:40
1
usermubaraksadik
mubarak sadik :
dama asamu a harbo boom ciki
2026-10-14 18:12:18
1
ibrahimbadamasidau
Ibrahimbadamasidaura :
To Allah ya kyauta
2026-10-14 19:49:58
0
mubarak_mai.aya
Director_Azare :
To Gaskiya.. 🤔 Akwai matsala fah 🤔 mutanen nan fah 🤔 sun dage
2026-10-14 19:40:58
0
bashiruser43460253919261
basiru dauda kahutu rarara :
yayi
2026-10-14 19:27:15
0
mufat6223
mufat :
Allah sarki talauci
2026-10-14 19:43:11
0
starboykk34
$tarboykk :
Gaskiya Shu uma Kintashi Kaina🥰
2026-10-14 18:17:47
0
replace___y4
REPLACE Y4 :
Allah ya kyauta
2026-10-14 17:32:14
0
ismail.murtala33
JARMAN DAN MUSA :
2026-10-14 18:39:00
0
evilcm4
👹EVIL⚔️CM👹⚔️💀 :
Allah ka daidaita Wannan taro
2026-10-14 18:26:49
0
auta.mbc
auta mbc :
2026-10-14 18:00:59
0
abba.umar436
Abba umar 🇳🇬 :
dujal suntaru
2026-10-14 17:56:49
0
user3280320521223
fateemah :
an barwa Yan film
2026-10-14 18:00:26
0
user6878815445499
zainab idris :
iKon Allah baruwan ku da damuwan mu Allah kana gani
2026-10-14 19:28:41
0
n.b.w___bakowa
Na'ibawa :
insha Allah sai ansaceku anyiwa Matanku fyade da yayanku agabanku
2026-10-14 17:57:53
0
rukayya301
maman Ayman :
2026-10-14 18:57:15
0
jafarbasiru0162
✓Jafar Basiru Baure ✓ :
Neman tuwo masifa ne[Big LOL]
2026-10-14 19:23:45
0
anasabbatudunwada
n :
talauci masifa ne
2026-10-14 18:36:46
0
lubabatubello0
mommymo :
Allah sarki duk ya kwashe su sabida talauci
2026-10-14 18:36:14
0
hussainiyahaya59
Hussaini Yahaya Dankawu :
'wallahi wadannan tsofin tausayi suke bani'
2026-10-14 18:19:56
0
yarima.ubandoma
YARIMA UBANDOMA :
wanna takardun hannusa meyakeyi dasu Dan nasan daya da hoto suke a hannu sa
2026-10-14 18:08:04
0
sani.liman29
sani liman :
💯💯💯
2026-10-14 18:37:45
0
okacnha.idi
Okacnha Idi :
🥰🥰🥰
2026-10-14 17:08:56
0
To see more videos from user @baba__blue, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About