@tidallumen: The strange old man in red#foryou #tiktok #movie #fypシ #us

TidalLumen
TidalLumen
Open In TikTok:
Region: US
Friday 16 October 2026 01:51:52 GMT
468
37
2
1

Music

Download

Comments

byluzzm.1
FunnyFrog :
first
2026-10-16 02:13:15
0
delly6797
Beauty na water 💦💦💦 :
😁😁😁
2026-10-16 02:14:10
0
To see more videos from user @tidallumen, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

MUN SAMARWA WADANNAN IYALAN MILIYAN TAKWAS DA DUBU DARI BIYAR(8.5ML) Nb: Bidiyon yana da tsayi amma da dadin kallo. Alhamdulillah, Alhamdulallah, tabbas tsarki da godiya sun tabbata ga ubangiji, domin cikin kwana biyar ya sauya rayuwar wadannan iyalan gabadaya, domin sun tare a gidansu na kansu ba haya  da ake ta wulakantasu akanta ba. Mun kashe Milyan Shida da Dubu Dari Hudu (6.4ml) gurin siyan gida mai daki hudu da kicin da bandaki, da karasa gyara gidan da saka katifu da labulaye da kayan abinci wanda za su ci fiye da shekara ba tare da sun siya ba, da gawayi da matar za ta yi sana'a, da keken hawa da mijin zai dinga hawa yana zuwa gurin aiki, domin wata baiwar Allah ta bashi aiki a kamfani da albashi me kyau, da sauran dawainiyar da aka yi. Sannan mun basu Naira Miliyan Daya da Dubu Dari(1.1ml) wacce za su yi sana'a da ita miji da matar,  sannan mun ajiye Naira miliyan daya da za a yi sintirin kai yaran asibiti domin ganin likita, domin tabbatar da matsalarsu da kuma ta daya yaron me larurar tabin hankali. Wadannan bayin Allah, sun yi kuka sun yi murna, sun yi addu'a, kai sai da suka rasa me za su yi ma saboda farin ciki wallahi, domin abun da aka mysu ya kada su matuka. Tabbas bani da bakin godiya ga bayin Allah da suka saka wadannan bayin Allah cikin farin ciki, sai dai na ce yadda kuka saka su a farin Allah kuma yaye muku damuwarmu, amin ya Allah,  Allah ya faranta muku duniya da lahira, Allah ya saka muku da alkairi, amin ya Allah, mungode, mungode🙏🙏🙏🙏♥️♥️

About