@emma_watson757856: #emmawatson #emmawatsonedit #emmawatsonsupremacy #harrypotter #Emma

Emma Watson
Emma Watson
Open In TikTok:
Region: US
Monday 19 October 2026 21:47:01 GMT
447
63
17
2

Music

Download

Comments

jessehirschmann
jessehirschmann :
Hey Beautiful Love 💖🥰⚘️
2026-10-20 09:38:41
1
donald.lukacs
Luke :
Pennsylvania
2026-10-20 02:35:55
0
juan.carlos.figue5075
juancarlosfiguero100 :
Hey my beautiful baby girl 🥰🥰
2026-10-20 14:05:59
0
dart6120
Eddie :
New Jersey🌹🌹🌹
2026-10-19 23:22:44
2
skullbear47
user8136400112557 :
Boston Massachusetts
2026-10-20 01:47:41
0
tom.richardson769
Tom Richardson :
rushville indiana
2026-10-20 01:19:21
1
drainchism
drainchism :
iloveemmawatson
2026-10-19 23:18:50
1
stevemartinez067
Stephen :
Yes you are and I live in Utah
2026-10-20 01:08:02
1
samaccardi99
Sam Accardi :
🌹 hi honey your words on my exact sentiment too. I have a few pics I took about 2 hours ago I hope you like a couple of them love Sam🌹
2026-10-20 02:36:19
0
mudduck1960
Mudduck1960 :
2026-10-20 00:27:42
1
luis.roa671
Luis Roa :
From 🇨🇱
2026-10-20 02:48:37
0
donalddayley8
donalddayley8 :
neither is one played with and being shunned for supposed other lovers
2026-10-20 00:40:35
1
user30855087959243
user30855087959243 :
Idaho nampa
2026-10-20 04:39:14
0
samaccardi99
Sam Accardi :
2026-10-20 02:36:36
0
samaccardi99
Sam Accardi :
2026-10-20 02:36:26
0
waynecyrus1
waynecyrus1 :
❤️🌹 Baby girl 💕🌹💕 my love 💕💕🌹 built on love ❤️🥰🌹 and trust 💗🌹 and most definitely respect and your heart ❤️💘🌹 really matters to me beautiful 💞💞🌹 it's has been for decades my love ❤️🌹I will cherish you for life 🌹🌹🌹
2026-10-20 01:33:52
0
waynecyrus1
waynecyrus1 :
🌹🌹🌹
2026-10-20 01:29:02
1
To see more videos from user @emma_watson757856, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

Saudiyya ta zartar da hukuncin kisa kan wasu ’yan ƙasar Bangladesh biyu da aka samu da laifin aikata badala a cikin masallacin Harami da ke birnin Makka. Wata jaridar Khaleej Times ta ruwaito cewa Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta Saudiyya ce ta bayyana hakan cikin wata sanarwa da ta fitar ranar Laraba, inda ta bayyana sunayen mutanen da aka kashea a matsayin Nazrul Islam Abdul Basir da Siti Akhtar. Ma’aikatar ta ce jami’an tsaro sun kama mutanen biyu bayan faruwar lamarin, inda aka gudanar da bincike tare da gurfanar da su a gaban kotun da ta dace. Daga bisani, kotun ta same su da laifi, ta kuma yanke musu hukuncin kisa bisa la’akari da girman laifin da kuma keta alfarmar lokaci da wurin da abin ya faru. Sanarwar ta bayyana cewa an yanke musu hukuncin ne ƙarƙashin tsarin **Ta’azir**, wanda ke ba kotu damar yanke hukuncin ladabtarwa bisa tanade-tanaden Shari’ar Musulunci. Ma’aikatar ta ƙara da cewa hukuncin ya zama na ƙarshe bayan hukumomin da abin ya shafa sun tabbatar da shi. Daga nan ne aka bayar da umarnin sarauta na aiwatar da hukuncin kisan bisa Shari’ar Musulunci. Sanarwar ta ce an aiwatar da hukuncin kisan ne a yankin Makka a ranar Laraba, 14 ga Oktoba, 2026. Ma’aikatar Harkokin Cikin Gida ta Saudiyya ta sake jaddada ƙudurin gwamnatin ƙasar na tabbatar da tsaro, tabbatar da adalci da kuma aiwatar da dokokin Shari’a kan duk wanda ya karya alfarmar masallatai ko ya aikata laifukan da suka shafi mutuncin wasu. Ta kuma yi gargaɗin cewa duk wanda aka samu da aikata irin waɗannan laifuka zai fuskanci hukuncin da Shari’ar Musulunci ta tanada.

About