@yakubumohammed_: YAU NE EPISODE 2 ! ALLURA CIKIN RUWA SEASON 6 EPISODE 2 zai fito yau insha Allah Da sunan Allah mai rahma mai jin kai Allura Cikin Ruwa Season 6 Episode 2 zai zo muku yau Talata 20th October a YouTube channel mai suna Yakubu Mohammed 2effect Tv da karfe takwas na dare 8pm. Sai kuma karfe 9:30 na dare a Mahanga Tv @mahanga_tv #alluracikinruwa #fyppppppppppppppppppppppp #lovars #shirutarabakadakowalafiya⭐️⭐️⭐️ #kannywood_exclusive
yakubu mohammed
Region: NG
Tuesday 20 October 2026 08:09:25 GMT
Music
Download
Comments
officialsanjana4 :
Can’t wait 😂😂🤣sharfata 😅😅
2026-10-20 11:17:53
3
Mai jiddah shuaibu :
sharfatah😂😂😂
2026-10-20 08:22:29
1
yakubu Muhammed farms :
you are important person in my life baba Dan aljanna
2026-10-20 18:38:38
1
CHEF HAUWA NURR :
Samosa always available,kano🙂
2026-10-20 18:34:10
1
𝖆𝖚𝖙𝖆𝖗 𝖒𝖔𝖔𝖓𝖑𝖎𝖌𝖍𝖙 :
a wace Tasha ake
2026-10-27 20:16:12
0
kabiru shuaibu kano :
sharfata
2026-10-20 21:52:53
0
Hadja Safiyatou :
Sharfata Masifa 🤣🤣🤣🤣
2026-10-20 16:16:15
1
Hajo_stitches :
Ina dinkin yara
2026-10-21 11:09:22
0
Aïchatou 🎉 :
hibba number one 👍👍👍👍👍
2026-10-20 22:11:09
0
user1939911581067 :
333333333
2026-10-21 21:11:25
0
RASHIDA Muhammad :
gidan hadi😂
2026-10-21 22:37:25
0
gazala🦌❤️🔥 :
lokacinda aka ida har cikin damouwa na chika na gode allh koma na kode moukou sosai da aka dawou mana allura cikin rouwa🥰🥰🥰
2026-10-20 15:45:44
0
jolie_cake1245🥰❤️ :
Allah ya kaimu ina jin dadin shirin allura cikin ruwa wly 🥰
2026-10-20 14:15:45
0
Ahmad Adamu Maigana :
Allah yabada sa'a Ameen mentor
2026-10-23 20:34:17
0
AMRESH CANDY'S 🧇🍡🍭🧁 :
💃💃💃🫶🫶 Allah yanunamana anjiman da rai da lpyn gani
2026-10-20 08:14:47
0
king sadeeq 🪡🧵🧶 :
sharfata
2026-10-21 07:55:14
0
Khadija abdurrahaman sara :
🥰🥰😍😍
2026-10-20 09:59:26
1
M nass :
good
2026-10-20 13:03:05
0
bindiga :
laraba
2026-10-20 11:08:24
0
Mustapha Abbas :
Allah Ya kai mu
2026-10-20 19:47:55
0
Kabirou Abdou :
1🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2026-10-20 13:37:32
0
TEEMA ZAKI ~❤️🦋 :
Sharfataaaaa😂😂😂😂
2026-10-20 11:59:59
0
A shehu :
good
2026-10-20 11:16:47
0
Ibrahim Hamass :
Allah ya tsare yataima ka
2026-10-20 08:22:25
0
To see more videos from user @yakubumohammed_, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.