@arewa4asiwaju2027: “Na tuna farin cikin da kuka sakani a nasarar da kuka ba ni har na zama shugaban kasa a 2023. Na sake dawowa domin in gode muku” A yayin kaddamar da yakin neman zaben jam'iyyar APC na shekarar 2027 a Kaduna, Shugaba Tinubu ya sake jaddada kudurin gwamnatinsa na tunkarar kalubalen da kasar ke fuskanta kai tsaye. Ya kare ayyukan da ya gudanar, ya gode wa magoya bayansa, sannan ya nemi wa'adi na biyu domin ci gaba da aiwatar da tsare-tsarensa na ci gaba. #ArewaForAsiwaju
The crowd speaks for itself. Tinubu Must Stay ✌️
#ArewaforAsiwaju
#A4A
2026-10-24 17:28:08
7
Jerome :
😅😅😅😅😅 prosperity indeed
2026-10-25 11:30:19
0
TaiwoHassanAbdullahi :
Dear Mr President pls it's not Kaduno [Big LOL] it's pronounce [Tears of joy]Kaduna [Heartwarming], sir we people of Kaduna loves you,[Twin hearts] one love from Zaria.[Perfect score]
4+4=♾️[Innocent][Snicker]
2026-10-25 08:29:17
1
Sedeeq Bry :
wallahi tinubu tausayi yake bani
2026-10-25 00:19:47
9
meeerah Qamshi 247🌸 :
No answer
2026-10-25 07:15:14
0
Hyacinth Adachukwu :
lies every where
2026-10-25 12:17:50
0
suraj :
tunubu most go
2026-10-25 10:54:11
3
TY AND SONS ENTERPRISES :
mashe Allah A P C
2026-10-25 12:10:52
0
Õmãr Æbbä ✊🤝😁 :
Allah ya za6a mana, Mafi alkairii Kawaii 🤲
2026-10-24 20:04:20
31
Lastking :
Allah zaba mana mafi alkhairi.
2026-10-24 23:09:14
9
🦅REAL💫ISA G.Y.K🦋🕊 :
Wlh kuna bani tausayi annabi Muhammadu sallahu alaihi wassallam yace da kunsan abinda nasani game da al'amarin alqiyama da kunyi dariya kadan kuyi kuka maiyawa.
2026-10-24 21:27:05
8
iliyasurabo :
Allah yazaba mana Wanda yafi Alkhairi agaremu baki 1
2026-10-24 20:07:18
12
Baba Alade :
Asiwaju for 2027 inshallah 🙏
2026-10-24 21:32:19
5
Khalid Shika :
TINUBU MUST GO
2026-10-24 22:24:23
8
user8780614468732 :
tinumbu must go
2026-10-25 08:20:54
6
Yusuf Ismail Passay :
we will use our pvc to vote for the best insha Allahu (A-C).
2026-10-24 23:20:01
7
👑Mijin Zinariyar Gabas👑 :
Dukkan Abinda Zai Zama Alkhairi Garemu Allah Ya Tabbatar Mana
2026-10-24 21:26:10
14
imrana umar imrana umar :
no
2026-10-25 08:24:42
0
NAFIU :
nonsence
2026-10-25 09:39:51
3
PRINCE.KABEER.BACKUP :
Allh Kai mana tsari d bawan Allh nan 🥺
2026-10-24 23:00:40
4
𝑨𝒃𝒖𝒔𝒖𝒇𝒚𝒂𝒏 𝑨𝒅𝒐 :
Dukkanin wanda ya gane rubuta masa speech dinnan akayi yamin like
2026-10-24 20:33:03
2
SERKEE___oo1 ✅✅✅ :
What is the meaning of that nonsense word PVC
2026-10-24 22:55:15
0
@Sergeer VigVoy :
in sha Allhu sai kafadi
2026-10-24 23:33:55
3
M.A RUGAGE :
TINUBU MOST GO
2026-10-25 07:36:53
2
To see more videos from user @arewa4asiwaju2027, please go to the Tikwm
homepage.