Allah huakubar malan Allah ya yajikanshi darahama 😭😭😭😭😭😭😭😭🤧
2026-10-26 22:58:02
0
usmanabubakar642 :
2026-10-26 23:13:12
0
UZAIRU❣️HUBBUNNABI❤️ :
Allah ya gafartamasa
2026-10-26 22:45:25
0
maman khalilh :
allah ya jikansa da rahama
2026-10-26 22:31:17
0
BDM__PALPAY🖤❤️ Apple :
Wannan shine sakon Malam Masussuka na karshe a shafinsa na Facebook, ya bayyana cewa da misalin karfe 9 na dare zai amsa kiran jama'a da sakonnin gaishe gaishen su.
Abin bakin ciki karfe 9 na yi wasu da ba'a san ko suwaye ba, suka kai masa hari tare da K@she shi
Muna fatan Allah ya jikansa da Rahma