@musa.amassa3: #videoviral

MUSA AMASSA 🇳🇪
MUSA AMASSA 🇳🇪
Open In TikTok:
Region: LY
Monday 26 October 2026 22:32:21 GMT
34571
1483
128
396

Music

Download

Comments

muhammadugarba905
muhammadu garba :
Masha Allah good morning
2026-10-27 18:31:51
0
umar.malla.55
sunna sak bidia Sam @gmal.com :
Allah yakara nauyin kasa
2026-10-27 06:56:54
29
aminusalehsaeed
AMINU SUNNAH :
Ba Aminba wallahi babu wanda zai karyata Annabi muyimasa fatan Alkhairi
2026-10-27 07:02:45
12
yargidanmama912
Yar gidan Mama :
ya hallakar da wanda yahalkar Allah ya jikan musulmi
2026-10-27 01:25:34
15
aminu.shuaibu264
AMINU SHUAIBU :
Hada rigima ne kawai ba wani mutum da aka taba yi wai shi masussuka har aka kashe Shi babu hada rigima ne kawai in kuma akwai a kawo mana wurin ina Allah ya fadi haka
2026-10-28 05:10:27
2
user28678775177493
Harissou Chaibou Asalafi :
allah kara nauyin kasa
2026-10-27 16:10:27
4
aliyu.umar.sanyinn
Aliyu umar Sanyinna :
Allah yakara masa nauyin kasa
2026-10-27 05:38:01
6
tsakuwaumarabubak
Tsakuwa :
wallahi babu wanda zaizo yana karta annabi wai don ya mutu muyi baqin ciki da mutuwar sa Allah yasa yaje ya girbi abin da yayi
2026-10-27 11:13:03
4
arewa_ayau0
Mahmoud :
Darasi ne sai masu hankali zasu gane
2026-10-27 05:10:06
5
usama.zayyanu.ibr1
Usama Zayyanu ibrahim :
Yanxu dai gaskiya xata bayana gareka
2026-10-27 05:41:59
4
user295617057939
aminu yau hadejia :
Yanzu aiyatabbatar da akwai husaini
2026-10-27 05:44:46
4
maryambello4428
MARYAM BELLO :
Allah yaqara nauyin kasa
2026-10-27 13:47:32
2
ameerkwacham
🇳🇬 Ameer kwacham🇮🇳 :
Nikam tunda baiyadda da hadisi ba gashi kuma a hadisi aka koyar da duk abinda ya shafi gawa ba a Qur’ani ba yaya zaayi da gawanshi kenan.
2026-10-27 06:39:42
1
issakasaidouidi0
SUNNAH TV ✔️💯✔️ :
wlh akway hankali gareka naji dadin wannan misalin
2026-10-27 10:38:35
2
abkr.simple
Abkr.Simple :
Hada rigima ne kawai ba wani mutum da aka taba yi wai shi masussuka har aka kashe Shi babu hada rigima ne kawai in kuma akwai a kawo mana wurin ina Allah ya fadi haka
2026-10-27 18:56:27
1
framfis2
Dr. Abdul Ak :
naji dadin wannan tunataswar
2026-10-27 10:55:39
1
saiduibrahim594
saidu ibrahim :
jazakallahu har
2026-10-27 16:01:59
1
itz_daddy5
Musa Muhammad Tafeeda :
Yanzu zaka gane akwai Hassan da Hussaini
2026-10-27 12:10:46
1
al.ihsan998
abban sadeeq :
kaji gaskiya
2026-10-27 06:28:47
1
ibnibraheem009
ابن إبراهيم☪️💟AMV :
Wani ya mutu ya huta, wani ya mutu an huta da shi" Inji Annabi. Ya halatta a yi farin ciki da mutuwar wanda yake yaɗa ɓarna da fasadi a bayan ƙasa.
2026-10-27 10:36:58
1
umardaneji001
umardaneji :
kaji gaskiyar magana
2026-10-26 23:14:09
3
mrskabeer68
Mrs kabeer :
Shikenan ya tafi dogon barcin da babu tashi a cikinsa 👌😂
2026-10-27 08:08:16
1
yusib703
yusib703 :
wannan gaskia ne su kuma wNda sukayi Allah yatona musu asiri Allah yakawomana zaman lafia da hadin kai
2026-10-27 08:44:43
0
y.a.a.s.h.h
y.a.a.s.h.h :
nifa ko Naga videon to kawai AI ne
2026-10-28 00:29:30
0
reedwan.m.kjj
Reedwan m kjj :
ya Allah ya karamasa nauyin kasa Ameen
2026-10-28 19:40:46
0
To see more videos from user @musa.amassa3, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About