@dahimmarshehu0: Inna lillahi wa inna ilaihi raji’un. Rayuwa ɗaya ce, kuma sau ɗaya ake mutuwa!!! Wallahi, kun yi kuskure mafi muni a duniya, domin kare janibin Manzo ﷺ aikin Allah ne, kuma wallahi asirinku sai ya tonu nan kusa! Kuma rufe masu kare janibin Mai Tsarki tamkar binne gero ne. Don haka, idan an ɗauke ɗaya, wallahi sai Allah ya aiko da dubunsa. Da za ku tuna, daure Abduljabbar shi ya fito da su masussuka!!! Allah ya jaddada rahma gare ka, Ubangiji, Ka gaggauta kawo mana madadinka. Amin. Muna roƙon ’yan uwa su zauna lafiya, a yi addu’a Allah ya tona asirin duk mai hannu a faruwar hakan. Amin. Kuma muna tabbatar wa gwamnatin Katsina da ƙasa baki ɗaya cewa a gaggauta binciko mana waɗanda suka aikata wannan aikin, domin ba mu gamsu da cewa ’yan b!nd!ga ne ba, saboda ba su ɗauki komai ba, kuma ba mu san sun taɓa halasta jininsa ba!!!
Da himmar shehu [Gembu]
Region: NG
Tuesday 27 October 2026 02:18:57 GMT
Music
Download
Comments
Muhammadu rasulilahi :
Allah yajiqan MLM yahaya masusuka darahama
2026-10-27 05:36:56
22
Hon.Tangwale :
Amin s Amin
2026-10-27 11:13:51
0
Hachimou Bonjour :
ammen Souma ameen
2026-10-27 10:21:20
0
KING 👑 AHMAD (AI) VIDEO :
wllh sai Allah yayi mana maganisu tun duniya 😭 sanna wanna kisan da sukaiwa malan yakara tabbatar mana Ainahin su da akidarsu Allah kaimana maganisu da duk masu 🤲😭😭
2026-10-27 13:43:31
1
ahmadmuhammad5796 :
Allah sarki mlm Allah ya jikan ka da rahama ko yanzu mun amfani ilimi daga gare ka domin Al qur’ani Gaskiya ne kuma da Al qur’ani kake rusa hadisan da basu dace a danganta su da annabi ba
2026-10-27 05:49:13
3
M,Aliyu :
Allah yasa Aljannace makomarshi damu bakidaya 😭🤲
2026-10-27 09:38:28
4
RDT KHADIJA :
wlh tun jiya Dana gani nake tuna nin idan na kwanta yau da safe za ace karya ne ashe gaske ne duk zamu inda ya tafi koma su waye suka kasheshi al hayyul kayyumu yanaji kuma ya. gani allah kayi masa rahma da ima
2026-10-27 06:49:47
4
issiyaumar :
ameeen ya Allah 🤲🤲🤲🥰🥰
2026-10-27 08:37:45
2
SULÆMAN💯💯 :
Allah kakarbi bakuncin shi
2026-10-27 12:56:09
1
SAPUWAN SAAD DARIYA 🙏👍 :
amen ya allah
2026-10-27 13:19:57
1
ABDOULAYE CHOUAÏBOU :
اللهم اغفر له وارحمه واعفو عنه واكرم نزله ووسع مدقله واغسله بالماء والثلج والبرد ونقيه من ذنوبك ما ينقى الصوب الابيض من الدنس اللهم ابدل دار خير من دارها واحلى خير من اهلها اللهم ادخله جنه الفردوس بغير حساب ولا عقاب يا ارحم الراحمين🥺😩🤲🤲
2026-10-27 13:04:13
1
lukman bigy :
amin s amin
2026-10-27 05:24:04
2
pd_90.s :
Allah ya gafarta masa
2026-10-27 08:56:20
1
yusif dudubugaje :
allan jaafar tamasadarahama
2026-10-27 09:59:28
1
Masha Allah :
Allahumma amin ya Allah
2026-10-27 08:42:33
1
NAGAMBO F/DOKI :
Allah ya gafarta ma malam
2026-10-27 08:34:09
1
Abubakari Ihassan :
🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🥰🥰🤲🤲🤲اللهم امين
2026-10-27 12:20:38
1
Hajara Abdulhamid :
Amin
2026-10-27 05:23:50
0
salisou :
2026-10-27 08:45:27
1
ABDURRAMAN :
ame ya Allah
2026-10-27 03:22:37
1
sabiu skin care products :
Allah ubangiji ya jikan sa da rahama
2026-10-27 10:31:11
1
Ibrahima Alhasan :
😭😭😭
2026-10-27 15:10:39
0
Saifullahi Moh'D :
ameen yh hayyum yh Qayayyum 🤲🤲
2026-10-27 15:15:40
0
YAHAYA SHEHU :
Allah yajikan Shi da Rahma Allah yasa alqurani yacece shi Allah yasa aljanna ce makomarsa
2026-10-27 16:12:52
0
To see more videos from user @dahimmarshehu0, please go to the Tikwm
homepage.