@sadiq_dan_giwa0: Wayagayama an kashe wani mai suna masussuka Ja ayar😂#creatorsearchinsights #tijjaniyyaworldwide #masussukamedia #ahlusunnahmediavoice #tijjaniya📿📿islam🌹🕌🕋masoyin

Assadiq dan giwa AMV
Assadiq dan giwa AMV
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 28 October 2026 16:28:25 GMT
88752
10456
702
272

Music

Download

Comments

abuu.abdallah21
Abuu Abdallah :
ikon Allah bro harka siye studio din masussuka kenan
2026-10-28 17:05:56
115
too_much001
too_much 001 :
*#voicenote
2026-10-28 23:23:37
0
mohermmat
محمد اول ♟️ :
See finished 😂😂😂
2026-10-29 00:00:58
0
baiwarallah174
MEERA SKIN CARE😘💞 :
hhhhh ya maganar kudin account ne yazama gado kenan😂
2026-10-28 17:55:17
98
sadiya5485
SADIYA54 :
Yesssssss sooooo🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2026-10-28 23:51:58
0
legend___bee
IS,HAQ ✅️ :
Babu wani mutum da aka taba yi mai suna Masussuka, karya ce kawai , rigima ce kawai. Idan kuma ba haka ba, kawo ayar
2026-10-28 16:40:23
47
umarabubakarlali
LALEEJO :
nifa ina zargin inyass 😂
2026-10-28 19:37:24
40
msgoggo
mansur saidu :
justice for masussuka studio 😅😅😅
2026-10-29 05:07:48
0
salzee23
Salmerh Basheer :
Munci gadon studio 😂😂
2026-10-28 22:08:45
27
sarkisadik0
SARKI SADDIK 89 :
▶lIIIIIIII||||||||||lllllll||||||||||||||
2026-10-28 23:34:18
0
mammatufurniturekano
MAMMATU FURNITURE KANO :
ja ayar ja ayar [Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-28 17:09:09
15
hadizakatagum
hadizakatagum :
wato ka sace masa studio koh
2026-10-28 18:05:49
10
001ibnmuhammad
Ibn Muh'd :
hhh Mallam Assadiq baka da dama 😂
2026-10-28 23:00:12
5
aaborno001
A A BORNO 001 :
Yanzu gidan jarida sun wallafa cewa an kashe Masussuka, Toh shima ni ban yarda ba kuma Duk tatsuniya ce. Idan kuma ya faru da gaske to a kawo mana aya daga cikin Al-qur’ani cewa an kashe Masussuka da dalibinsa. Nana Aisha da Sahabbai (Radiallahu Anhu) su bayar da labarin Annabi Sallalahu Alaihi Wa Sallam a cikin Sahihan Hadisai a ƙaryata, sai gidan jarida ta bayar da labarin Masussuka mu gaskata?
2026-10-28 16:40:39
9
mrskabeer68
Mrs kabeer :
Cewa yayi kawo ayat 😂😂😂
2026-10-28 17:17:25
12
unique_psychologist
Unique_Psychologist :
karya ce kawai, Ina ayar😂😂😂
2026-10-28 17:05:10
7
abdulgafar.usman3
Abdulgafar Usman :
Karya ce fa kawai. ina ayar take ne
2026-10-28 16:52:27
8
comrd.abk_001
abk :
hehehehe 😂
2026-10-28 20:37:59
0
anas__bunkari
Anas bunkary :
kanajan maganafa. bro nawa
2026-10-28 16:43:52
6
falg0re8
falg0re8 :
hada guri ne kawai 😂
2026-10-28 18:55:30
5
ibdankasuwa
@Ibrahimdankasuwa :
shehu ibrahim neh annabi Muhammadu
2026-10-28 20:01:45
2
nasirudasaata
Na masussuka :
mabiya alqur ani muce allahu akbar🙏🙏🙏
2026-10-28 21:02:50
0
legend20333
legend b@ngis ging@ @mv :
gaskiya sadik bakajin magana wato harka lallaba kasaye studio din masusuka ko
2026-10-28 19:25:59
3
a.m.b..maiduguri
A.M.B. Maiduguri :
hhhhhhhhh😂 kalla kai kalla kai sadeeq
2026-10-28 22:56:53
2
To see more videos from user @sadiq_dan_giwa0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About