Inna lillahi wa inna ilaihi rajun😭😭😭 yau da asuba jumaa 30 Oct 2026 wanda yayi dai dai da jumada auwal 18/1448 Allah yayi wa mahaifiyarmu rasuwa za ayi Jana iza karfe 8:30 nasafiyar yau muna masu roqon Allah ya gafarta kurakuranta baki daya yasa aljannah firdausi tazama makomarta😭😭😭😭
2026-10-30 05:20:46
483
MBY :
Wlh wannan yafaru a cikin wani film maisuna so sanadi series film ne
2026-10-30 06:42:45
137
Adamu Abb :
Wallahi kuwa Duk duniya Shikadai ne yake Zuwa da wannan Labarin
2026-10-29 22:38:38
194
nura maikanti :
wannan mln din maqaryacine wlh
2026-10-29 22:31:32
175
Kabiruiliyasu niga gfr :
Wallashi mlm minnan kwartone
2026-10-29 22:34:09
68
Zainab🌸♥️ :
Wlh Banda nii sai dai mijina yace kiyii wanka kafin kiyii sallah😅💔
2026-10-30 11:26:39
25
MHK :
Dan Allah ku tattara mallaman nan ku mikawa Ali Nuhu sunfi dacewa da kannywood
2026-10-30 09:48:14
43
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-10-29 22:48:03
107
Khadijatu Habib Sani (KANANA) :
Dan Allah ka kulani 😅
wllh har yan gidanmu sun san inasonka 😅
2026-11-06 11:45:34
16
zubairuabubakar36 :
Allah ya jiqan sheyk yahaya masussuka
2026-10-30 07:28:17
63
maman khalel :
wnnn gaskiyane,amma dan allah mudena karyata mlmai dan allah
2026-11-09 22:16:40
5
sadiya sani :
wallahi wallahi wallahi kana biyana
2026-10-30 05:09:33
24
Nagoma675 :
Wato kisan Malam Yahaya Masussuka shine ta'addanci mafi muni a 2026 😭😭 Allah ya jikan Malam Allah ya jaddada rahama agareshi🤲
2026-10-30 16:10:45
25
Asmee :
Karya zallah wallahi 💯 😂😂
2026-10-30 08:17:01
16
Isah ABBA :
Romantic story kenan 😂🤣
2026-10-29 23:39:31
11
Shehujuha🔵 :
Izalah ko Manchester United??
2026-10-30 11:23:43
6
UMMUNANAH WORLD MARKET VENTURE :
Allah ya jikan malam masussuka ubangiji yasa aljanna makoma 🥰🤲
2026-10-30 09:03:10
7
Hon Wulet kumaga :
kanabirgini wallahi
2026-10-29 22:35:57
10
TURARAN WUTA BY MARYAM😍 :
Ai shi labaranshi na musammanne 😂
2026-10-30 08:02:41
7
@Haruna Zubairu :
Allah Ubangiji ya Masa Rahama Alfarmar Annabi muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam Shaka yahaya masusuka
2026-10-29 22:39:22
8
Azeez sport :
Legend of century ✌
2026-10-30 00:02:30
13
Abraham Man777 :
Tatsuniya kenan [Tears of joy][Tears of joy]
2026-10-29 22:42:29
7
To see more videos from user @legendt08, please go to the Tikwm
homepage.