@honsaifullahihassan: “Mun san duk irin ƙoƙarin da suke yi domin ganin INEC ta cire mana ɗan takarar gwamna a Jihar Kano, amma sun manta cewa tarihi ne zai maimaita kansa.” Jawabin Jagora, Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE, yayin da yake karɓar baƙuncin ƙungiyar Kwankwasiyya Youth Assembly.

Hon. Saifullahi Hassan
Hon. Saifullahi Hassan
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 01 November 2026 14:26:06 GMT
82780
12576
359
546

Music

Download

Comments

ladidiabdullahikiyawa3
SAYYADA KHADEEJA ABDULLAHI KYW :
Sai oga insha Allah falle daya ce ❤️🤍❤️
2026-11-01 15:05:50
50
ameersallau4960
justice ameer ⚖️🇹🇬🇧🇯 :
wlh tallahi billahi kano ta rabiu kwankwaso ce
2026-11-01 15:34:33
28
auwalak
Auwal Ak :
nifa wlh ana rabamin hankali na gida biyu inason Gwamna kuma inason Oga. 🤔🤔 Amma duk abinda Oga yace Haka za'ai wlh
2026-11-01 16:03:58
28
aliyu_uba_ahmed206
🕋_AY_ H A I D A R☪️📿 :
Kwankwaso idan yana wata maganar saika rasa Wai me ya taka ne
2026-11-01 15:28:30
13
hon.abdulganiyu.u
Hon Abdulganiyu Usman Adam :
A better Nigeria is POssible ✌️
2026-11-01 18:41:06
0
anas.said.dabai
Anas Sa'id Dabai :
Allah yakara lpy babanmu rabiu musa kwankwaso
2026-11-01 19:39:08
0
ibrahimyahayada
IB NAS DBT :
Nifah wallahi bansan ranar barin kwankwasiyya ba wallahi
2026-11-01 20:57:46
3
maarufmahammudada
M.Kofa Mai Agogo :
Ko suna so ko basa so zamuyi takara a NDC🥰🥰
2026-11-01 19:51:18
1
hamzaabdulkadir0
Hamza and Brothers M-T Textile :
Ai kun fadi Zabe kan mutane ya waye kowa Abba yake
2026-11-01 16:05:15
2
buharigeneral785
buharigeneral785 :
hali abokin tafiya madugu allah yaja kwana
2026-11-01 18:15:27
3
musaibrahim00_
Moun__-__ :
Obi Kwankwaso in sha Allah
2026-11-01 14:34:08
8
muhammad_wada_nas
Muhammad Naseer Wada :
jagora kwankwaso mutumin kirki Allah yakaimu ranar zabe insha'Allah zakaga halacci.
2026-11-01 16:14:24
7
sadikabubakar140
Sarkin gida sadik :
kwankwasiyya Amana
2026-11-01 16:09:36
5
yar.mutan.niger0
YAR.MUTAN.NIGER :
kwankwasonmu janzakarani Allah ya yarda yay Chara
2026-11-01 18:02:18
3
niass3260
Niass :
sako cikin ruwan sanyi [Twin hearts][Gesture OK]
2026-11-01 15:01:35
5
a...azeez
A...AZEEZ :
wllh kwankwaso ka chanja wasu ai se su dauka kana shan wani abu wanan irin mgn hk
2026-11-01 18:58:38
0
abubakarabdulrahman21
captain ♏️ 🦅 :
Sau Biyu Ne Gomna Abba ✌🏾
2026-11-01 19:12:26
0
khalilullahkoya
khalilullah koya :
jagora ikon Allah
2026-11-01 16:07:44
3
maitafri
Maitafari :
JAGORA ALLAH YA INGANTA LAFIA
2026-11-01 15:22:11
8
abubakarsadauki27
sadauki :
golon Zaki kowa ya mulmulaka yasan sauran Allah yakara lfy jagora 🥰🥰🥰🥰
2026-11-01 17:45:39
2
masaudukasimu1
masa'udu k Auna :
Dan musa mai Allah Obi kwankoso is ok
2026-11-01 19:51:20
2
shafiugarba1
shafiugarba855 :
Abba dai kafin Allah ne , 4+4 InshaAllah
2026-11-01 16:24:06
0
user25212073897126
sadiqi :
In.sha.allah
2026-11-01 17:41:55
1
smaje11
uban doma :
madugu Ikon Allah ne wlh insha Allah Abba fale dayace wlh
2026-11-01 17:53:55
2
sadam.ibrahim707
sadam ibrahim :
✌️✌️
2026-11-01 17:03:58
1
To see more videos from user @honsaifullahihassan, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About