@vicecitystar01: Dans moins d’une semaine, tout le monde est prêt.#gta6#vicecity#videogames

Vicecitystar
Vicecitystar
Open In TikTok:
Region: CA
Friday 13 November 2026 16:30:13 GMT
749
27
0
2

Music

Download

Comments

There are no more comments for this video.
To see more videos from user @vicecitystar01, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos

Tsohon Ministan Wasanni da Matasa, Solomon Dalung, ya yi ikirarin cewa magoya bayan jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) sun samu kiran waya daga kabarin tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, inda aka umurce su da su mara wa Atiku Abubakar baya a zaɓen shugaban ƙasa na 2027. Dalung, wanda jigo ne a jam’iyyar ADC, ya bayyana hakan ne ranar Alhamis yayin wata hira da gidan talabijin na Channels TV a shirin Politics Today. A cewarsa, Atiku Abubakar, ɗan takarar shugaban ƙasa na ADC, ya gaji tsarin siyasar wasu tsoffin shugabannin Najeriya, ciki har da marigayi Umaru Musa Yar’Adua da Muhammadu Buhari. Ya danganta wannan da ziyarar da matar marigayi Buhari, Aisha Buhari, ta kai wa Atiku a gidansa da ke Abuja a watan Oktoban 2026, yana mai cewa ziyarar na nuni da sauyin goyon bayan siyasa zuwa ga tsohon mataimakin shugaban ƙasar. Dalung ya ce Saƙon da ta kai shi ne an yi nasarar sauya ƙuri’u miliyan 12 zuwa ga Atiku. Mun samu kiran waya daga kabarin Buhari cewa mu zaɓi Atiku. Ya kuma yi nuni da sakamakon zaɓukan shugaban ƙasa na shekarun baya, inda ya ce Buhari ya samu ƙuri’u miliyan 12.2 a zaɓen 2011, miliyan 15.4 a 2015, sannan miliyan 15.2 a 2019. Tsohon ministan ya nuna kwarin gwiwar cewa Atiku zai kayar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaɓen 2027, yana mai cewa ko da APC ta yi ƙoƙarin kawo cikas ga yaƙin neman zaɓen ADC, hakan ba zai hana jam’iyyar yaɗa manufofinta ba.  Kafar Yaɗa Labarai Na Gaskiya Domin samun ingantattun labarai shigo shafin👉 oga mai xam xam1 kayi follow.

About